kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Baya tare da mu Duk wanda yai canfi ko aka yi masa, ko yayi Bokanci ko aka yi masa ko yayi Sihiri ko aka yi masa; kuma duk wanda ya je wajen Boka kuma ya gasgata shi cikin abinda ya ke fada; to hakika ya kafircewa abinda aka saukarwa Annabi.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Babu sihiri da yake halatta sai mai sihiri
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci