kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya tsinewa mai karɓar rashawa da mai ba da ita a hukunci
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Da ace ana bawa Mutane abu sabida ikirarin cewa nasu ne da da yawa daga cikin Mutane sunyi Da'awar Dukiyoyin wasu Mutane da jininsu, sai dai wanda duk yai Da'awa to shi zai kawo Dalili Rantsuwa kuwa tana kan wanda ya Musanta.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Mazon Allah -tsira da amincin Allah- ya ji hayaniyar rigima a kofar gidansa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kada wani Daya yayi Hukunci tsakanin Mutum biyu a halin yana Fushi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Wani mutum ya sayi ƙasa daga wurin wani mutum, shi kuma wanda ya sayi kadarorin ya samo a kan kayansa wata jarka da zinare a ciki
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Wasu mata biyu suna tare da su, ɗansu
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci