kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Wanda ya yi kamanceceniya da wasu mutane, to, yana daga cikinsu".
عربي Turanci urdu
"Lallai za ku bi hanyoyin waɗanda zo kafinku, taki da taki, zira'i da zira'i*, har da ko sun shiga ramin damo ne sai kun bi su" Muka ce: Ya manzon Allah ! Yahudawa da Nasara? ya ce: "To su wa?".
عربي Turanci urdu
Lallai Yahudawa da Kiristoci basa rina gashinsu to ku sava Musu
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji.
عربي Turanci urdu