lis din Hadisai

Wanda ya yi kamanceceniya da wasu mutane, to, yana daga cikinsu
عربي Turanci urdu
Ba ya halatta ga mutum ya ƙauracewa ɗan uwansa sama da dare uku, suna haɗuwa, sai wannan ya kau da kai, wannan ma ya kau da kai, mafificinsu (shi ne) wanda zai fara yin sallama
عربي Turanci urdu
Wanda ya cutar Allah Zai haɗa shi da sakamakon cutar, wanda ya tsananta Allah Zai haɗa shi da sakamakon tsanantawar
عربي Turanci urdu
Wani mutum yana bin bashin saurayinsa, don haka sai dayanku ya ga wanda ya lalace
عربي Turanci urdu
Wallahi Sai kunbi wadanda suka gabace ku, sau da kafa , koda kuwa zasu shiga Ramin Damo sai kun bisu Sai suka ce: Ya Manzon Allah, Yahudawa Da Kiristoci? Ya ce: to su wa?
عربي Turanci urdu
Hakkin Musulmi a kan Musulmi shida ne: idan kun hadu da shi sai ku gaishe shi, idan kuma ya kira ku sai ku amsa masa, idan kuma ya ba ku shawara to ku ba shi shawara
عربي Turanci urdu
Manzon Allah SAW ya La'anci Mutumin da ya ke sanya kayan Mata, Ko macen da take sanya kayan Maza
عربي Turanci urdu
Lallai Yahudawa da Kiristoci basa rina gashinsu to ku sava Musu
عربي Turanci urdu