kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

1. Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku
عربي Turanci urdu
2. Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne
عربي Turanci urdu
3. Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari, amma dayan ya kasance yana tafiya da annamimanci - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
4. Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani yake fada
عربي Turanci urdu
5. Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki
عربي Turanci urdu
6. Wannan dinnan jijiya ce, saidai ki bar sallah a gwargwadan kwanukan da kika kasance kina haila a cikinsu, sannan ki yi wanka ki yi Sallah
عربي Turanci urdu
7. Idan dayanku zai yi alwala to ya sanya ruwa a hancinsa sannan ya face, wanda zai yi tsarkin hoge to ya yi shi wutiri
عربي Turanci urdu
8. Idan mutum zai shiga gidansa, sai ya ambaci sunan Allah a yayin shigarsa da lokacin cin abincin sa , Shaidan zai ce : Babu makwanci gareku, kuma babu abincin dare - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
9. Lallai cewa duniya mai zakice koriya, kuma Allah Mai gadar daku ne a cikinta, sai ya duba yaya zaku yi aiki, don haka ku ji duniya kuma ku kiyayi mata - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
10. Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
عربي Turanci urdu
11. An kai kukan Mutumin da yake jin kamar wani abu na sauti a cikinsa a lokacin salla,sai Annabi tsira da amincin Allah yace:kar ka fita daga salla har sai ka ji wata kara,ko ka ji wari
عربي Turanci urdu
12. Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin liman, Allah Ya maida kansa kan jaki ko Allah Ya maida surarsa surar jaki
عربي Turanci urdu
13. Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya sanar dani Tahiya, tafukana tsakanin tafukansa, kamar yadda yake sanar dani sura daga Alkur’ani
عربي Turanci urdu
14. Ya Allah ni ina neman tsarinka daga azabar kabari, da azabar wuta, da fitinar rayuwa da mutuwa, da fitinar Mai yawan yawo makaryaci (Jujal) - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
15. Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai shiga bandaki zai ce: "Ya Allah ni ina neman tarinKa daga Shaidanu maza da Shaidanu mata
عربي Turanci urdu
16. Ka bauta wa Allah shi kaxai, kada ka hada kome da Shi, kuma ka bar abin da ubanninka suka fada, kuma Ya umurce mu da yin addu’a da gaskiya - 3 ملاحظة
عربي Turanci urdu
17. Za'a samu babakere da wasu al'amuran da zaku kisu" suka ce : Ya Manzon Allah mezaka umarcemu? Ya ce: "Ku bada hakkin da ya wajaba akanku, kuma ku roki Allah hakkinku
عربي Turanci urdu
18. Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai yi wankan janaba, sai ya wanke hannayensa, ya yi alwala alwalarsa domin sallah, sannan ya yi wanka
عربي Turanci urdu
19. Kwatankwacin tsayayye ga iyakokin Allah da mai afkawa cikinsu, kamar kwatankwacin wasu mutanene da suka yi kuri'a a jirgin ruwa, sai wasu suka samu samansa, wasunsu kuma kasansa - 8 ملاحظة
عربي Turanci urdu
20. Kada ku dauki kabarina a matsayin idi, haka kuma gidajenku ba su zama kaburbura ba, ku yi min addu’a, saboda mika wuyan ku ya fada min inda kuka kasance
عربي Turanci urdu
21. Na kasance mutum ne mai yawan maziyyi, na kasance ina jin kunyar tambayar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - saboda matsayin 'yarsa sai na umarci Mikdad Dan Aswad sai ya tambaye shi sai ya ce: "Ya wanke gabansa ya yi alwala
عربي Turanci urdu
22. Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so
عربي Turanci urdu
23. Ba za ku shiga aljanna ba har sai kun yi imani, Ba za ku yi imani ba har sai kun so junanku, , shin ba na shiryar daku akan abinda idan kun aikata shi za ku so junanku ba? ku yada sallama a tsakaninku - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
24. Wanne aiki ne mafifici a wurin Allah? ya ce: "Sallah akan lokacinta", Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: "Sannan biyayya ga mahaifa" Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: Yaki a tafarkin Allah - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
25. Cewa wani mutum ya ci a wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da hannun hagunsa, sai Ma’aikin Allah ce da shi: "Ka ci da hannun damanka ." Ya ce: Ba zan iya ba. Ya ce: "Ba za ko ka iya ba
عربي Turanci urdu
26. Wanda ya yi kira zuwa ga shiriya yana da lada kwatankwacin ladaddakin wadanda suka bi shi, ba za’a tauye komai daga ladansu ba
عربي Turanci urdu
27. Canfi shirka ne, canfi shirka ne, canfi shirka ne, - sau uku -", babu wani a cikinmu saidai, saidai cewa Allah - Mai girma da daukaka - Yana tafiyar da shi da dogara (ga Allah)
عربي Turanci urdu
28. Sai muka ce: Kai ne shugabanmu, sai ya ce: "Shugaba Shi ne Allah", muka ce: Mafificinmu a fifiko, kuma mafi girmanmu a kyauta, sai ya ce: "Ku fadi maganarku, ko wani bangare na maganarku, kada Shaidan ya yi amfani daku
عربي Turanci urdu
29. Yaku mutane na haneku da wuce gona da iri a addini, kadai wuce gona da iri a addini shi ya halaka wadanda ke gabanku
عربي Turanci urdu
30. Ya kai baffana, ka ce : Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kalma ce wacce zan kafa maka hujja da ita awurin Allah
عربي Turanci urdu
31. Babu ciratar cuta kuma babu camfi, fatan alkairi yana birgeni" ya ce: A ka ce : Menene fatan alkairi? sai ya ce: "Magana mai dadi
عربي Turanci urdu
32. Daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi cewa shi ya fada a sha'anin mutane Madina: "Ba mai sonsu sai mumini, kuma babu mai kinsu sai munafiki, wanda ya so su Allah zai so shi, wanda ya ki su Allah Zai ki shi
عربي Turanci urdu
33. sai ya yi musu alwala irin alwalar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
عربي Turanci urdu
34. Kadai ya isheka ka aikata kamar haka da hannayenka" sannan ya bugi kasa bugu daya da hannayensa, sannan ya shafi hagu akan dama, da bayan tafukansa da kuma fuskarsa
عربي Turanci urdu
35. Na kasance ina wanka ni da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga kwarya (abin wanka) daya mu duka biyun muna da janaba, ya kasance yana umartata, sai insa gwafso, sai ya rungumeni alhali ni ina al’ada,
عربي Turanci urdu
36. Duk wanda ya ce - ma’ana: idan ya fita daga gidansa -: Da sunan Allah na dogara ga Allah, kuma babu wani karfi ko iko sai ga Allah, za a ce masa: Ka shiryu, ka isa, kuma ka yi albarka - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
37. Na yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi caffa - akan shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammadu Manzon Allah ne, da tsaida sallah, da bada zakka, da ji da bi, da nasiha ga kowanne musulmi
عربي Turanci urdu
38. Ku ji tsoron Allah ku sallaci (sallolinku) biyar, ku azimci watanku (Ramadan) ku bada zakkar dukiyoyinku, ku bi shugabanku, zaku shiga aljannar Ubangijinku
عربي Turanci urdu
39. Azabar wuta ta tabbata ga duga-dugai
عربي Turanci urdu
40. Ka shiryar da ni ga wani aiki wanda idan na yi shi, zan shiga aljanna, ya ce: "Ka bauta wa Allah, kada ka hada Shi da komai, ka tsayar da sallah, ka bayar da zakkar da aka wajabta, ka azimci Ramadan - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
41. Daya cikin goma na azumin: yankan gashin baki, barin gemu, lasar abin goge baki, shakar ruwa, yankan farce, wankan farce, tsinke gabobin hannu, aske gashin baki, da yanke ruwa. - 5 ملاحظة
عربي Turanci urdu
42. Duk al'ummata an yafe musu sai masu bayyanarwa - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
43. Akan me zamu yi maka caffa? ya ce: "Akan ku bautawa Allah kuma kada ku sanya wa Allah wani abun tarayya da Shi, da salloli biyar, ku bi - sai ya boye wata kalma boyayya - kada ku tambayi mutane komai
عربي Turanci urdu
44. An umurce ni da in yaki mutane har sai sun shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma (Annabi) Muhammadu Manzon Allah ne, su tsaida sallah, su bayar da zakka
عربي Turanci urdu
45. Wanda ke kan abin hawa shi ke sallama ga mai tafiya, mai tafiya kuma yana sallama ga wanda ke zaune, kadan kuma (suna sallama) ga masu yawa
عربي Turanci urdu
46. Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu
عربي Turanci urdu
47. Diga-digan bawa ba za su gusheba a ranar Alkiyama har sai an tambaye shi game da rayuwarsa a me ya karar da ita, da kuma iliminsa me ya aikata da shi, da dukiyarsa daga ina ya samota kuma a me ya ciyar da ita, da jikinsa wanne aiki ya yi da shi
عربي Turanci urdu
48. Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar dayanku yana wanka a cikinta kowacce rana sau biyar, shin kuna zatan wani abu na dattinsa zai rage ?
عربي Turanci urdu
49. Kwatankwacin muminai a soyayyarsu da jinkansu da tausayinsu tamkar jiki ne, idan wata gaba daga gare shi ta yi ciwo sai ragowar jikin ya dauka da rashin bacci da zazzabi - 6 ملاحظة
عربي Turanci urdu
50. ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan shekara bakwai, kuma ku dake su akanta alhali su suna 'yan shekara goma, kuma ku raba tsakaninsu a wurin kwanciya
عربي Turanci urdu
51. Babu wani abu mafi nauyi a ma'aunin mumini a ranar Alkiyama daga kyawawan dabi'u, lallai Allah Yana kin mai alfasha mai mummunar magana - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
52. Lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya futo wurinmu, sai muka ce: Ya Manzon Allah, hakika mun san ya zamu yi maka sallama, to yaya zamu yi maka salati? - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
53. Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba - 6 ملاحظة
عربي Turanci urdu
54. Mumini kakkarfa ya fi alkairi da soyuwa a wajen Allah sama da mumini rarrauna, akwai alkairi a kowanne,
عربي Turanci urdu
55. Mafi yawan addu'ar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ta kasance: "Ya Allah Ubangijinmu Ka bamu kyakkyawa a duniya, a lahira ma kyakkyawa, kuma ka karemu azabar wuta
عربي Turanci urdu
56. Shugaban Istighfari - 4 ملاحظة
عربي Turanci urdu
57. Ku ji tsoron zalunci, domin zalunci duhu ne ranar Alkiyama, Ku ji tsoron kwauro, domin kwauro shi ne ya hallaka wadanda suka gabaceku, - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
58. Cewa wani mutum ya tambayi Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: Wanne aiki ne ya fi a Musulunci? ya ce: "Ka ciyar da abin ci, ka yi sallama ga wanda ka sani da wanda baka sani ba
عربي Turanci urdu
59. Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta,
عربي Turanci urdu
60. Na rantse da wanda raina yake a hannunsa zaku bi hanyar wadanda ke gabaninku
عربي Turanci urdu
61. Cewa wani mutum ya zo wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya yi masa magana a akan wani al'amari, sai ya ce: Allah Ya so kaima ka so, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Zaka daidaitani da Allah ne? Ka ce : Allah Shi kadai ya so
عربي Turanci urdu
62. Mafi tsananin azaba a wurin Allah a ranar Alkiyama wadanda suke kwaikwayon halittar Allah
عربي Turanci urdu
63. {Ka ce Shi ne Allah Shi kadai} da falaki da Nasi (Wato ka karanta Qul huwa da Falaki da Nasi) lokacin da ka wayi gari da kuma lokacin da ka yi maraice sau uku sun isheka komai
عربي Turanci urdu
64. Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai Yake ba Shi da abokin tarayya, Allah ne Mafi girma Mai girma, godiya ta tabbata ga Allah mai yawa, tsarki ya tabbata ga Allah Ubangijin talikai, babu dabara babu karfi sai ga Allah Mabuwayi Gwani - 6 ملاحظة
عربي Turanci urdu
65. Babu wani mutum musulmi da sallar farilla zata halarto shi, sai ya kyautata alwalarta da khushu'inta da ruku'inta, sai ta zama kaffara ga abinda ke gabaninta na zunubai, muddin dai bai aikata babban laifi ba, hakan a zamani ne gaba dayansa
عربي Turanci urdu
66. Kwatankwacin muminin da yake karanta AlKur'ani kamar gawasa ne, kanshinta mai dadi ne, kuma dandanonta mai dadi ne, kuma kwatankwacin muminin da ba ya karanta AlKur'ani kamar dabino ne ba shi da kanshi amma dandanonsa ma zaki ne - 8 ملاحظة
عربي Turanci urdu
67. Masu biyewa juna mai fadinsu ba ya tabewa - ko mai aikata su - a bayan kowacce sallar farilla, Tasbihi talatin da uku, da Tahmidi talatin da uku, da Kabbara talatin da hudu
عربي Turanci urdu
68. Wanda ya ce lokacin da ya ji mai kiran sallah: Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai, baShi da abokin tarayya, kuma cewa (Annabi) Muhammad bawanSa ne kuma ManzonSa ne, na yadda da Allah Shi ne Ubangiji kuma (Annabi) Muhammad Manzo ne, kuma Musulunci shi ne Addini. Za’a gafarta masa zunubinsa
عربي Turanci urdu
69. Dan Adam ya karyata Ni kuma hakan bai cancanci ya faru daga gare shi ba, ya aibanta Ni kuma hakan bai kamata ya faru daga gare shi ba
عربي Turanci urdu
70. Wanda ya ya yi gaba da masoyiNa to na yi shelar yaki da shi, kuma bawaNa bai taba kusanta zuwa gare Ni ba da wani abu kamar abinda na farlanta masa ba - 2 ملاحظة
عربي Turanci urdu
71. jefar da ita domin ita ba za ta kara maka komai ba face rauni,domin cewa da ka mutu tana jikinka dab a za ka rabauta ba har abada - 1 ملاحظة
عربي Turanci urdu
72. Wanda ya rataya laya to haƙiƙa ya yi shirka
عربي Turanci urdu
73. Babu Sallah ga duk wanda bashi da Al-wala, kuma babu Al-wala ga duk wanda bai anbaci sunan Allah ba a Al-walar - 1 ملاحظة
عربي Turanci urdu
74. Cewa wani mutum ya yi alwala, sai ya bar tabo (Lam’a) gurin farce a kan ƙafafunsa, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya gan shi (wurin) sai ya ce: "Koma ka kyautata alwalarka" Sai ya dawo, sannan ya yi sallah
عربي Turanci urdu
75. Nau'i biyu daga 'yan wuta ban gan su ba; Wasu mutane atare da su akwai bulalai kamar jelunan shanu suna dukan mutane da su. Da wasu mata masu sanye da tufafi kuma tsirara masu jawo hankula kuma karkatattu
عربي Turanci urdu
76. Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace
عربي Turanci urdu
77. Wadanda suke yin wadannan hotunan za'a musu azaba aranar Alqiyamah za'a ce masu: Ku rayu abinda kuka halitta
عربي Turanci urdu
78. Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare ko ƙararrawa
عربي Turanci urdu
79. Mun kasance ba ma daukar kalar hanta-hanta da fatsi-fatsi a bakin komai bayan tsarki
عربي Turanci urdu
80. Ki zauna gwargwadan abinda hailarki take riƙe ki, sannan ki yi wanka
عربي Turanci urdu
81. Wanka ranar Juma'a wajibi ne akan kowanne baligi, kuma ya yi asuwaki, ya shafa tirare in ya samu - 4 ملاحظة
عربي Turanci urdu
82. Musulmi shi ne wanda musulmai suka kubuta daga harshensa da hannunsa, wanda ya yi hijira shi ne wanda ya kauracewa abinda Allah Ya yi hani daga gare shi
عربي Turanci urdu
83. Kada mace ta yi tafiya, tafiyar kwana biyu sai da mijinta tare da ita ko muharraminta
عربي Turanci urdu
84. Wanda ya tsarkake Allah a bayan kowacce sallah sau talatin da uku, kuma ya gode wa Allah sau talatin da uku, ya yi wa Allah Kabbara sau talatin da uku, wancan (lissafin) shi ne casa'in da tara kenan, kuma yace a cikon ɗarin: (Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai Yake ba Shi da abokin tarayya, mulki ya tabbata gareShi, godiya ta tabbata gareShi, kuma Shi mai iko ne a kan dukkan komai), za'a gafarta masa kurakuran sa, ko da sun kasance tamkar kumfar kogi
عربي Turanci urdu
85. Wanda ya karanta Ayatul kursiyyi a bayan kowacce sallar farilla to babu abinda zai hana shi shiga aljanna sai mutuwa
عربي Turanci urdu
86. Lallai wannan al'amarin zai kai inda dare da rana suka kai, kuma Allah ba Zai bar wani gidan bulo ko na gashi ba sai Allah Ya shigar da wannan addinin cikinsa
عربي Turanci urdu
87. Idan ɗayanku ya yi kokwanto a cikin sallarsa, bai san nawa ya sallata ba shin uku ne ko huɗu, to ya watsar da kokwanton, ya yi gini akan abinda ya yi yaƙini, sannan ya yi sujjada, sujjada biyu kafin ya yi sallama
عربي Turanci urdu
88. Dukkan abinda yake sa maye to giya ne, kuma dukkan abinda yake sa maye haramun ne, wanda ya sha giya a duniya sai ya mutu alhali shi yana mai dawwama a shan ta bai tubaba, to ba zai sha ta a lahira ba - 6 ملاحظة
عربي Turanci urdu
89. Na ce ya Manzon Allah: Waye wanda zan fi yi wa biyayya? Ya ce: «Mahaifiyarka, sannan mahaifiyarka, sannan mahaifiyarka, sannan babanka, sannan mafi kusa sai mafi kusa
عربي Turanci urdu