أَنَّ رَسُولَ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ أَقْبَلَ إِلَيْهِ رَهْطٌ، فَبَايَعَ تِسْعَةً وَأَمْسَكَ عَنْ وَاحِدٍ، فَقَالُوا: يَا رَسُولَ اللهِ، بَايَعْتَ تِسْعَةً وَتَرَكْتَ هَذَا؟ قَالَ: «إِنَّ عَلَيْهِ تَمِيمَةً»، فَأَدْخَلَ يَدَهُ فَقَطَعَهَا، فَبَايَعَهُ، وَقَالَ: «مَنْ عَلَّقَ تَمِيمَةً فَقَدْ أَشْرَكَ».
[حسن] - [رواه أحمد]
المزيــد ...
Kuma an rawaito daga Ukubat Bn Amir tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce daga Annabi cewa: duk wanda ya rataya laya kada Allah ya kare shi kuma duk wanda ya rataya Laya to kada Allah ya kare shi A cikin wata riwayar kuma “wanda ya ya rataya laya to hakika ya yi shirka
Ingantacce ne - Ahmad ne ya rawaito shi