kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Tsinuwar Allah ta tabbata a kan Yahudawa da Nasara, sun riƙi kaburburan Annabawansu masallatai
عربي Turanci urdu
Ni ne mafi wadatar abokanan tarayya daga shirka, duk wanda ya aikata wani aiki ya hada ni da wani a aikin to Zan bar shi da shirkarsa
عربي Turanci urdu
Lallai ni ina barranta zuwa ga Allah da ya zama ina da badadi daga cikinku, to lallai cewa Allah - Madaukakin sarki - hakika Ya rike ni badadi, kamar yadda Ya riki (Annabi) Ibrahim badadi
عربي Turanci urdu
Kada ku wuce gona da iri wajen yabona, yadda Nasara suka maida Dan Maryam, ni kawai bawa ne, to ku ce: Bawan Allah kuma ManzonSa
عربي Turanci urdu
mafi arzikin mutane da cetona a ranar Kiyama, wanda ya ce babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, yana mai tsarkakewa daga zuciyarsa ko ransa
عربي Turanci urdu
Wanda ya mutu alhali shi yana kiran kishiya wanin Allah zai shiga wuta
عربي Turanci urdu
Masu tsanantawa sun halaka
عربي Turanci urdu
Shin ba na aika ka ba a kan abin da Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya aike ni ba?? Kada ka bar mutum-mutumi sai ka share shi, haka kabari da aka ɗaga shi sai ka daidaita shi (da sauran kaburbura)
عربي Turanci urdu
Mafi girman Laifuffuka: yiwa Allah Shirka, da kuma amincewa Makircin Allah, da kuma yankewa daga Rahamar Allah, da kuma debe Haso daga Rahamar Allah
عربي Turanci urdu
Kada a bar wuyan wani raƙumi da wani abin wuya na tsirkiya, ko wani abin wuya dai sai an yanke shi
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, ya kuma kafircewa abin da ake bautawa koma bayan Allah, to, dukiyarsa da jininsa sun haramta, hisabinsa kuma yana ga Allah
عربي Turanci urdu
Allah - Maɗaukakin sarki - Zai cewa mafi ƙanƙantar 'yan wuta azaba a ranar lahira: Shin da ace duk abinda ke cikin ƙasa naka ne shin zaka fanshi kanka da shi? Sai ya ce: Eh
عربي Turanci urdu
Wannan kalmar ta gaske aljani ya fauceta ne, sai ya yi kyarkyararta a kunnen abokin harkarsa irin kyarkyarar kaza, sai su cakuɗata da ƙarya sama da ɗari
عربي Turanci urdu
Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu
عربي Turanci urdu
Wadannan wasu mutane ne idan bawa na gari ya mutu daga cikinsu, ko kuma mutumin kirki, sai su gina masallaci akan kabarinsa
عربي Turanci urdu
Lalle cewa hakkin Allah akan bayi su bauta maSa kada su hada shi komai, hakkin bayi ga Allah ba zai azabtar da wanda bai tarayya daShi da komaiba
عربي Turanci urdu
Wanda ya mutu ba ya taranya wani abu da Allah zai shiga Aljanna, wanda ya mutu yana taranya wani abu da Allah zai shiga wuta
عربي Turanci urdu
Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku
عربي Turanci urdu
Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so
عربي Turanci urdu
Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa
عربي Turanci urdu
Babu ciratar cuta kuma babu camfi, fatan alkairi yana birgeni" ya ce: A ka ce : Menene fatan alkairi? sai ya ce: "Magana mai dadi
عربي Turanci urdu
Akan me zamu yi maka caffa? ya ce: "Akan ku bautawa Allah kuma kada ku sanya wa Allah wani abun tarayya da Shi, da salloli biyar, ku bi - sai ya boye wata kalma boyayya - kada ku tambayi mutane komai
عربي Turanci urdu
Na rantse da wanda raina yake a hannunsa zaku bi hanyar wadanda ke gabaninku
عربي Turanci urdu
Cewa wani mutum ya zo wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya yi masa magana a akan wani al'amari, sai ya ce: Allah Ya so kaima ka so, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Zaka daidaitani da Allah ne? Ka ce : Allah Shi kadai ya so
عربي Turanci urdu
Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Alkairi, sai ya ce: "kuyi yaki da sunan Allah kuma don Allah, ku yaki wanda ya kafirta da Allah, kuyi yaki kada ku wuce gona da iri kuma kada muyi Musla kuma kada kuma kada ku kashe Yaro, kuma idan ka gamu abokin gabarka daga cikin Mushirikai to kirasu da zuwa abubuwa uku -ko cikin- ko wanne daga ciki suka amsa Maka ka karba daga gare su kuma ka kame hannunka daga barinsu, sannan ka kirasu zuwa ga Musulunci Idan suka amsa maka to ka karba daga gare su, sannan ka kirasu kan su canza daga garinsu zuwa garin Musulunci, kuma ka basu labarin cewa
عربي Turanci urdu
jefar da ita domin ita ba za ta kara maka komai ba face rauni,domin cewa da ka mutu tana jikinka dab a za ka rabauta ba har abada
عربي Turanci urdu
Wanda ya rataya laya to haƙiƙa ya yi shirka
عربي Turanci urdu
Ya kai Ruwaifia,watakila rayuwarka tayi tsawo, saboda haka bawa Mutane labarin cewa duk wanda ya daure gemunsa, ko ya daura tsirkiya, ko yayi tsarki turoson dabbobi ko kashi, to babu shi babu Annabi Muhammad
عربي Turanci urdu
Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi ya kasance baya Mummunan zato
عربي Turanci urdu
Wadanda suke yin wadannan hotunan za'a musu azaba aranar Alqiyamah za'a ce masu: Ku rayu abinda kuka halitta
عربي Turanci urdu
Mala'iku ba sa shiga gidan da yake akwai kare ko hoto a cikinsa
عربي Turanci urdu
Kada ku yi rantsuwa da ɗagutai, ko da iyayenku
عربي Turanci urdu
Baki xayan Qasa Masallaci ce sai dai Maqabarta da kuma Banxaki
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zo wurina ya sha daga kwanon da aka rataye a tsaye
عربي Turanci urdu
Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai
عربي Turanci urdu