عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعا: "قال تعالى : أنا أغنى الشركاء عن الشرك؛ من عمل عملا أشرك معي فيه غيري تركتُه وشِرْكَه".
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - daga Annabi : Allah Maigirma da Daukaka ya ce: ine Mafi Wadatuwa da shirkar Masu , to Duk wanda yayi wani Aiki kuma ya hadani da wani acikinsa zan barshi da shikarsa "
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]
Annabi -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya rawaito daga Ubangijinsa Madaukaki -kuma shi ne ake kira da Hadisi Kudusi- cewa lallai shi Babu ruwansa da aikin da mai shi hada wani da Allah a cikinsa ta hanyar Riya ko waninta; Domin cewa shi Allah baya karba sai abinda akayi saboda shi kawai.