عن عبد الله بن عكيم رضي الله عنه مرفوعاً: «مَنْ تَعَلَّقَ شيئا وُكِلَ إليه».
[حسن] - [رواه أحمد والترمذي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abdullahi Bn Akim -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi"
Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

Duk ya juyar da Zuciyarsa ko aikinsa ko baki dayansu zuwa wani abu da take kaunar Anfaninsa ko ije wata Cuta Allah zai jibanta shi zuwa wancan abun da ya rataya da shi, saboda duk wanda ya jibanta Al-amarinsa zuwa ga Allah to ya isar masa kuma zai sawwake masa kowa ne abu mai Wahala, kuma duk wanda ya jibanta al-amarinsa zuwa ga waninsa to Allah zai bar shi zuwa wancan abun kuma ya Kaskanta shi

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese Malayalam Telgonci Swahili Yaran Tamili Yaran Barma Yaran Tailand Jamusanci Japananci bushtu Asami Albaniyanci
Manufofin Fassarorin