«لَا تَصْحَبُ الْمَلَائِكَةُ رُفْقَةً فِيهَا كَلْبٌ وَلَا جَرَسٌ».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "(Mala'iku basa tafiya a tafiyar da yake a cikinta akawai Kare ko Qararrawa)i
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi