«مَا مِنَ امْرِئٍ مُسْلِمٍ تَحْضُرُهُ صَلَاةٌ مَكْتُوبَةٌ فَيُحْسِنُ وُضُوءَهَا وَخُشُوعَهَا وَرُكُوعَهَا، إِلَّا كَانَتْ كَفَّارَةً لِمَا قَبْلَهَا مِنَ الذُّنُوبِ، مَا لَمْ يُؤْتِ كَبِيرَةً، وَذَلِكَ الدَّهْرَ كُلَّهُ».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...
"Babu wani Musulmi da Sallar farilla zata riskeshi sai ya kyautata Alwalarsa, da khushu'inta, da ruku'inta, sai ta kasance kaffara ce ga Zunubansa da suka gabata Matukar bai yi Al-kabira ba, kuma hakan baki zamani"
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi