عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رضي الله عنه عَنْ رَسُولِ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ:

«مَنْ سَبَّحَ اللهَ فِي دُبُرِ كُلِّ صَلَاةٍ ثَلَاثًا وَثَلَاثِينَ، وَحَمِدَ اللهَ ثَلَاثًا وَثَلَاثِينَ، وَكَبَّرَ اللهَ ثَلَاثًا وَثَلَاثِينَ، فَتْلِكَ تِسْعَةٌ وَتِسْعُونَ، وَقَالَ: تَمَامَ الْمِائَةِ: لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ غُفِرَتْ خَطَايَاهُ وَإِنْ كَانَتْ مِثْلَ زَبَدِ الْبَحْرِ».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Kuma duk wanda yayi Tasbihi bayan idar da Sallah talatin da Uku, kuma yayi tahmidi Talatin da Uku, kuma yayi Kabbara Talatin da Uku, wannan zai bada casa'in da tara, kuma ya yace a cikin ta Xarin: babu wani Ubangiji da ya cancanci da a bauta masa in ba shii kaxai bashi da abokin tarayya, Mulki nasa ne, kuma dukkan Godiya ta tabbata gareshi, kuma shi mai iko ne akan komai, to an gafarta masa kusakuransa, koda kuwa sunkai yawan kunfar kogi"
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa Portuguese الدرية
Manufofin Fassarorin

Ma"anonin Kalmomi

زَبَدِ البَحْرِ:
رغْوَته عند هيَجَانه.
Kari