kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Lallai Halak a bayyane ya ke kuma Haram ma a bayyane yake, kuma a tsakaninsu akwai wasu abubuwa masu rikitarwa kuma mafi yawan mutane basu sansu ba, to duk wanda ya ya guji abubuwa masu rikitarwa to hakika ya kubutar da Addininsa da Mutuncinsa, Kuma duk wanda ya fada cikin abubuwa masu rikitarwa to ya fada cikin Haram dumu dumu.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai Allah Yana son azo wa rangwaminSa, kamar yadda yake son azo wa yin aiki a asalinsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah SAW ya sanya kwana Uku da daraensu ga mafiyi, da kuma Kwana xaya da Darensa ga mazaunin gida
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci