kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi yana sonsa".
عربي Turanci urdu
"Allah Ya yi wa mutum rahama mai saukakawa idan zai siyar, kuma idan zai siya, kuma idan zai nemi biyan bashi".
عربي Turanci urdu
:
عربي Turanci urdu
"Lallai Allah Ya wajabta kyautayi a kan kowane abu*, idan za ku yi kisa, to, ku kyautata kisan, kuma idan za ku yi yanka, to, ku kyautata yankan, kuma ɗayanku ya wasa wuƙarsa, ya hutar da abin yankansa".
عربي Turanci urdu
"Lallai cewa wani mutum ya cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -: Yi min wasiyya, sai ya ce: "@Kada ka yi fushi*" sai ya maimata da yawa, ya ce: "Kada ka yi fushi".
عربي Turanci urdu
"Lallai masu adalci a wurin Allah suna kan munbarirrika na haske, a daman Ubangiji Al-Rahman - Mai girma da ɗaukaka - su duka hannayensa biyun na dama ne*, waɗanda suke adalci a hukuncinsu da iyalansu da abin da suka jiɓinta".
عربي Turanci urdu
"Wanda aka haramtawa sauƙi to an haramta masa alheri".
عربي Turanci urdu
"Kada ka wulaƙanta komai daga wani aikin alheri, ko da ka gamu da ɗan uwanka ne da sakakkiyar fuska".
عربي Turanci urdu
"Mai ƙarfi ba shi ne gwanin kaye ba, kadai mai ƙarfi shi ne wanda yake mallakar kansa a yayin fushi".
عربي Turanci urdu
Wani mutum ya zo wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - sai ya ce: Tafiya ta yanke min, ka ba ni dabbar da za ta ɗaukeni, sai ya ce: "Ba ni da ita", sai wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, ni zan shiryar da shi ga wanda zai ba shi dabbar da za ta ɗaukeshi, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "@Wanda ya shiryar a kan wani alheri, to, shi ma yana da kwatankwacin ladan wanda ya aikatashi*".
عربي Turanci urdu
"Wanda ya kasance ya yi imani da Allah da ranar lahira, to, ya faɗi alheri ko ya yi shiru*, wanda ya kasance ya yi imani da Allah da ranar lahira, to, ya girmama maƙocinsa, wanda ya kasance ya yi imani da Allah da ranar lahira, to, ya girmama baƙonsa".
عربي Turanci urdu
"Wanda ba ya jin ƙan mutane Allah - Mai girma da ɗaukaka - ba zai ji ƙansa ba".
عربي Turanci urdu
:
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ji wani mutum yana yi wa ɗan uwansa wa'azi game da kunya, sai ya ce: "@Kunya tana daga imani*".
عربي Turanci urdu
"Na hore ku da gaskiya, saboda gaskiya tana shiryarwa zuwa ga aikin alheri, kuma lallai aikin alheri yana shiryarwa zuwa ga Aljanna*, kuma mutum ba zai gushe ba yana yin gaskiya, kuma yana kirdadon gaskiya har sai an rubuta shi a wajen Allah mai yawan gaskiya ne. Kuma na haneku da ƙarya, saboda ƙarya tana shiryarwa ne zuwa ga fajirci, kuma fajirci yana shiryarwa ne zuwa ga wuta, mutum ba zai gushe ba yana yin ƙarya kuma yana kirdadon ƙarya har sai an rubuta shi a wajen Allah mai yawan ƙarya".
عربي Turanci urdu
"Wanda ya kare mutuncin ɗan uwansa Allah Zai kare fuskarsa daga wuta a ranar al-ƙiyama".
عربي Turanci urdu
Lalle Allah Yana son bawa mai tsoronSa, wanda ya wadatu, mai ɓoye kansa.
عربي Turanci urdu
Mafi cikar muminai a imani shi ne mafificinsu a kyawawan ɗabi’u, mafificinku shi ne mafificinku ga iyalinsa.
عربي Turanci urdu
Lalle sassauci ba ya kasance wa a komai sai ya ƙara masa kyau, kuma ba a cire shi a komai sai ya aibanta shi.
عربي Turanci urdu
Lalle mumini yana riska da kyawawan dabi’unsa matsayin mai azumi da mai tsayuwar dare.
عربي Turanci urdu
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, bai taɓa kasance wa mai alfasha ba, ko mai ƙoƙarin alfasha ba, ya kasance yana cewa:@ Lalle masu kyawawan dabi’unku suna cikin zaɓaɓɓunku.
عربي Turanci urdu
Ku sauƙaƙa kada ku tsananta, ku yi bushara kada ku yi kora.
عربي Turanci urdu
"Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku".
عربي Turanci urdu
"Wani bawa ba zai suturta wani bawa a duniya ba sai Allah Ya suturta shi a ranar Alƙiyama".
عربي Turanci urdu
Ku ji tsoron Allah a duk inda kuke, kuma ku bi munanan abubuwa masu kyau, ku share su, ku ƙirƙira mutane da kyawawan halaye
عربي Turanci urdu
Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga aikin alheri da kuma zunubi, sai ya ce: @"Aikin alheri (shi ne) kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abinda ya sosu a cikin ƙirji, kuma kaƙi mutane su yi tsinkaye akansa".
عربي Turanci urdu
:
عربي Turanci urdu
"Ɗayanku ba zai yi imani ba, har sai ya sowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa".
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya yi mubaya'a ga limami kuma ya ba shi cinikin hannunsa da 'ya'yan zuciyarsa, to ya rantse da shi idan zai iya.
عربي Turanci urdu
"Babu wani abu mafi nauyi a ma'aunin mumini a ranar Alkiyama daga kyawawan dabi'u, lallai Allah Yana kin mai alfasha mai mummunar magana".
عربي Turanci urdu
"Nine shugaban wani gida a cikin Dausayin Al-jannah ga wanda ya bar jayayya ko da kuwa shi ne Maigaskiya"
عربي Turanci urdu
An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron Allah da kyawawan Halaye, kuma aka tambaye shi game da abu mafi yawa da yake jefa Mutane wuta sai ya ce Baki da Farjin su"
عربي Turanci urdu
"Musulmi shi ne wanda musulmai suka kubuta daga harshensa da hannunsa, wanda ya yi hijira shi ne wanda ya kauracewa abinda Allah Ya yi hani daga gare shi ".
عربي Turanci urdu
"Mumini ba mai yawan suka bane ko mai yawan tsinuwa ba ko mai yawan alfasha ba ko mai zancen banza ba".
عربي Turanci urdu
Lallai yana daga cikin Girmama Allah girmama Ma'abocin furfura a Musulunci da Mahaddacin Alqur'ani wanda baya shige gona da iri a cikinsa ko mai sakaci da shi da kuma girmama mai Mulki mai Adalci
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to bakonsa ya girmama ladar sa. ”Suka ce:“ Mene ne sakamakonsa? Ya Manzon Allah, ya ce: Yininsa da darensa, da karimcinsa kwana uku ne, don haka abin da ya kasance a baya sadaka ce a gare shi
عربي Turanci urdu
Amintaccen ma'ajin Musulmin da ke aiwatar da abin da aka umurce shi ya ba shi cikakke, yana kiyaye kansa da alheri, kuma yana tura shi zuwa ga abin da ya umurce shi da aikatawa, ɗayan sadaka
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya haxiye fushi, kuma yana da ikon ya ya rama, Allah zai kirawo shi a cikin Mutane a Ranar Al-qiyama ya zava Masa daga cikin Matan Hurul-Aini abunda ya so
عربي Turanci urdu
Wata mata ta zo a tare da ita akwai 'ya'yanta biyu mata, bata samu komai awurina ba banda wani dabino ɗaya, sai na bata shi sai ta raba shi tsakanin 'ya'yan nata mata biyu, sannan ta tashi sai ta fita, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya shigo sai ta zantar da shi, sai ya ce: @«‌Wanda ya jiɓinci wani abu daga waɗannan 'ya'ya matan, sai ya kyautata musu, zasu zama kariya gare shi daga wuta».
عربي Turanci urdu
Lallai, Allah madaukaki yana cewa a ranar kiyama: Ina wadanda suke kauna a cikin Mai girma na? A yau zan yi musu inuwa a cikin inuwa ta, rana babu wata inuwa sai tawa.
عربي Turanci urdu
Yana cewa :’ku yi ceto za ku sami sakamako Allah Ya na hukunci ne akan harshen Manzonsa da abinda Ya so’’
عربي Turanci urdu
Mafi alherin sahabbai a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin abokansu, kuma mafificin makwabta a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin makwabtansu.
عربي Turanci urdu
ina Maɗaukaki ba ya yin abin kirki?
عربي Turanci urdu
"Arziki ba arzikin wadata ba ne, amma mawadata su ne arzikin rai."
عربي Turanci urdu
Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba
عربي Turanci urdu
Ina tafiya tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a kansa tare da dusar kankara mai kauri a cikin dutsen.
عربي Turanci urdu
Karka ce: aminci ya tabbata a gare ka, aminci ya tabbata a gare ka ya gaishe da matattu, ka ce: aminci ya tabbata a gare ku
عربي Turanci urdu
Yardar Allah tana cikin gamsuwa ta iyaye, da fushin Allah a cikin fushin iyaye
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya bar tufafi cikin kaskantar da kai ga Allah kuma ya sami ikon aikatawa, Allah zai kira shi ranar tashin kiyama a kan kawunan halittu, don ya ba shi zabi ta hanyar imanin da zai sanya su
عربي Turanci urdu
Wanda ba ya jin kai ba ba za'a ji kansa ba
عربي Turanci urdu
Mumini madubin ɗan’uwansa mumini ne
عربي Turanci urdu
«‌Lallai Allah Ya yi mini wahayi cewa ku ƙanƙar da kai, har kada wani ya yi wa wani alfahari, kuma kada wani ya zalinci wani».
عربي Turanci urdu
Lallai ku ba aku iya gansar da Mutane da Dukiyoyinku ba, sai dai aku iya gamsar da su da sakin Fuska da kyawawan Dabi'u
عربي Turanci urdu
"Yanzui bakwa ji ? yanzu bakwa ji? Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani,Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani.
عربي Turanci urdu
«‌Ya ke Aisha lallai Allah Mai tausasawa ne kuma Yana son tausasawa, Yana bayarwa akan tausasawa abinda ba Ya bayarwa akan tsanantawa, da kuma abinda ba Ya bayarwa ga waninsa».
عربي Turanci urdu
:
عربي Turanci urdu
"Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane basu da Dukiya, ko Dangi, saboda haka wani daga cikinku ya hadu da Biyu ko Uku"
عربي Turanci urdu
"Ku gaida Mara lafiya, kuma ku ciyar da Mayunwata, kuma fanso ribatacce"
عربي Turanci urdu
Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku zasu Mutu sannan kuma wuta ta tava shi sai karayar rantsuwa
عربي Turanci urdu
«‌Babu imani ga wanda ba shi da amana, kuma babu Addini ga wanda ba shi da alƙawari».
عربي Turanci Indonisiyanci
Wani mutum ya sayi ƙasa daga wurin wani mutum, shi kuma wanda ya sayi kadarorin ya samo a kan kayansa wata jarka da zinare a ciki
عربي Turanci urdu
Amma bayan haka, na rantse da Allah na ba mutumin kuma ina yin addu'a ga mutumin, kuma wanda nake kira mafi soyuwa a gare ni fiye da wanda aka ba shi
عربي Turanci urdu
"Taurin Bashin Mawadaci Zalunci ne, kuma idan karkatar da dayanku zuwa ga Mai Yalwa to ya bi"
عربي Turanci urdu
Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun da shaidu da zan kafa shaida da su, sai ya ce: Allah ya bisa Shaida, yace: to kazo mun da mai lamini, yace: Allah ya isheni lamini, ya ce: Kayi gaskiya, sai ya bashi kudin zuwa wani lokaci
عربي Turanci urdu
Ka sani kai Abu Mas'ud cewa lallai Allah shi ne mafi iko akan ka akan wannan Yaron, sai na ce: ba zan qara dukan Bawa ba har abadan
عربي Turanci urdu
"Kada ku yi hassada, kuma kada ku yi cinikin koɗe (shi ne wani ya zo sayan wani abu sai wani a kasuwar wanda ba ya nufin sayan sai ya zo ya ce a siyar mini a kaza sai ya faɗi sama da kuɗin kayan), kuma kada ku yi gaba, kada ku juyawa juna baya, kuma kada wani ya yi ciniki akan cinikin wani, ku zama bayin Allah 'yan uwan juna* Musulmi ɗan uwan musulmi ne, kada ya zalince shi kuma kada ya ƙi taimakonsa, kada ya wulaƙanta shi tsoron Allah a nan yake" - ya yi nuni zuwa ƙirjin sa, sau uku - "Ya ishi mutum sharri ya wulaƙanta ɗan uwansa musulmi, kowane musulmi akan musulmi haramun ne (ya zubda) jininsa, da dukiyarsa da mutuncinsa". Mutuncinsa".
عربي Turanci urdu
«Lallai wanda ya fiku soyuwa a gare ni kuma mafi kusancinku mazauni a ranar AlKiyama (su ne) mafi kyawunku halayya*, kuma mafi ƙinku a gare ni, kuma mafi nisantarku dani a mazauni a ranar AlKiyama masu yawan surutu da masu tsanantawa, da masu jiji da kai», suka ce ya Manzon Allah, haƙiƙa mun san masu yawan surutu da masu tsanantawa to su waye masu jiji da kai ya ce: «Masu girman kai».
عربي Turanci urdu
Bai kasance mai yawan alfasha ba, ko mai yawan ɗorawa kansa alfasha ba, ko mai kwararoto a kasuwa, kuma ba ya rama mummuna da mummuna, sai dai yana yin afuwa kuma yana kau da kai.
عربي Turanci urdu
«Kaɗai an aikoni ne dan in cika manyan ɗabi'u».
عربي Turanci Indonisiyanci