+ -

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إنكم لا تسعون الناس بأموالكم وَلْيَسَعُهُمْ منكم بَسْطُ الوجه وحسن الخلق».
[حسن لغيره] - [رواه الحاكم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An karbo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai ku ba aku iya gansar da Mutane da Dukiyoyinku ba, sai dai aku iya gamsar da su da sakin Fuska da kyawawan Dabi'u"
Hasan ne ta wani Sanadin - Al-Hakim Ya Rawaito shi

Bayani

Wannan Hadisin dalili ne kan falalar Sakin Fuska da Murmushi lokacin gamuwa da wani, kuma Falala ne na kyawawan dabi'u da kyakkyawar Hulda, da yin Mua'amala da Mutane da Magana mai dadi da kyakkyawan aiki, kuma wannan kowane Mutum zai iya yi, Kuma wadan nan Halaye su ne suke jawo soyayya da dawwamar hadin kai a tsakanin daidaikun Mutane

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin