عن شداد بن أوس رضي الله عنه مرفوعًا:« إن الله كتب الإحسانَ على كل شيء، فإذا قتلتم فأحسِنوا القِتلةَ وإذا ذبحتم فأحسِنوا الذِّبحة، وليحد أحدُكم شَفْرَتَه ولْيُرِحْ ذبيحتَهُ».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Daga Shaddad Dan Aus-Allah ya yarda da shi- "Lallai cewa Allah ya rubuta kyautaye a kan kowane abu, to idan zakuyi kisa to ku kyautata kisan kuma idan zakuyi yanaka to ku kyautata yankan kuma dayaku ya wasa wukar tasa, kuma don ya hutar da abin yankansa"
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Musulmi ana nemansa da ya kyautata niyyarsa ta boye, kuma ana neman sa da kyautata aikinsa, da Sana'arsa kuma ana bukatarsa da ya kyautatawa Mutane da kuma Dabbobi; kai har ma abubuwan da basu da rai, kums bsbu shakka cewa wanda duk ya tanka Dabba to sanya ta taji zafi, amma kuma babu makawa sai an yanka da amfani da ita, sabida haka abin nufi anan shi ne tarbiyyar Tausayi da jin kai da tausayi a zuciyar mumini har don kada ya rafkana ga barin wannan Ma'anar kuma koda kuwa ya zo yin yanka ne ko kisa da Hakki, kuma shi ana nusar da shi cewa kyautatawa idan aka nemeshi da ya yanka da kuma neman waninsa na daga ayyuka sun fi karfi kuma su ne mafi tsanani, kuma yana daga cikin kyautatawa a wasa wukadon hutar da Dabbar.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese Malayalam Telgonci Swahili Yaran Tamili Yaran Barma Jamusanci Japananci bushtu Asami Albaniyanci الدرية
Manufofin Fassarorin