عن أبي كريمة المقداد بن معد يكرب رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «إِذَا أَحَبَّ الرَّجُلُ أَخَاهُ، فَلْيُخْبِرْهُ أَنَّهُ يُحِبُّهُ».
[صحيح] - [رواه أبو داود والترمذي والنسائي في السنن الكبرى وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu karima Almiqdad Bn Ma'ad yakrib -Allah ya yarda da shi- daga manzon Allah SAW ya ce: "Duk wanda ya kashe wani (a wajen yaqi) yana da kayansa da abun da yake tare da shi"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

Hadisai da yawa sun yi kira zuwa ga soyayya a wurin Allah Madaukaki, kuma an ba da labarin irin ladarsa, kuma wannan hadisin yana nuna mahimmin ma'ana wacce ke da matukar tasiri kan alakar muminai da junan su, tare da yada soyayya, wacce ita ce gaya wa dan uwansa cewa yana son sa, kuma wannan yana amfanar da tsarin zamantakewa daga abubuwan da suke haifar da wargajewa Kuma rushewa; Wannan kuwa ta hanyar yada soyayya a tsakanin membobin kungiyar musulinci, da karfafa dankon zumunci da yan uwantaka ta musulunci, duk wannan ana samun sa ne ta dalilin dalilan kauna, kamar musayar rahoton soyayya tsakanin wadanda suke kaunar Allah madaukakin sarki.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese Malayalam Telgonci Swahili Yaran Tamili Yaran Barma Yaran Tailand Jamusanci Japananci bushtu Asami Albaniyanci السويدية الأمهرية الهولندية الغوجاراتية الدرية
Manufofin Fassarorin