+ -

عن أبي أمامة إياس بن ثعلبة الأنصاري الحارثي رضي الله عنه قال: ذكر أصحاب رسول الله صلى الله عليه وسلم يوماً عنده الدنيا، فقال رسول الله صلى الله عليه وسلم: «ألا تسمعون؟ ألا تسمعون؟ إن البَذَاذَةَ من الإيمان، إن البَذَاذَةَ من الإيمان» قال الراوي: يعني التَّقحُّل.
[حسن لغيره] - [رواه أبو داود وابن ماجه وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Umama Iyyas Bn Sa'alaba Al-ansari Al-harisi -Allah ya yarda da shi- ya ce: wasu daga Sahabban Annabi sun anbaci Duniya a gabansa, sai Manzon Allah ya ce: "Yanzui bakwa ji ? yanzu bakwa ji? Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani,Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani.Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani.
[Hasan ne ta wani Sanadin] - [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kurdawa
Manufofin Fassarorin