+ -

عن عائشة رضي الله عنها قالت: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إن الله رفيق يحب الرفق في الأمر كله». وعنها أن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «إن الله رفيق يحب الرفق، ويعطي على الرفق، ما لا يعطي على العنف، وما لا يعطي على ما سواه».
[صحيح] - [الحديث الأول: متفق عليه. الحديث الثاني: رواه مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: Manzon Allah ya ce: "Lallai Allah Mai rangwame ne yana son rangwame a cikin Al-amuransa baki daya" An rawaito daga ita dai daga Annabi ya ce: "Lallai Allah Mai Rangwame ne yana son rangwame, kuma yana bayarwa ta hanyar sauki abunda baya bayarwa ta hanyar fada, kuma da abunda bai bayar ba kan waninsa"
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Swahili Yaran Tamili المجرية الجورجية
Manufofin Fassarorin