1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Mafi alherin sahabbai a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin abokansu, kuma mafificin makwabta a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin makwabtansu.

عن عبد الله بن عمرو رضي الله عنهما قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «خيرُ الأصحابِ عند الله تعالى خيرُهم لصاحبه، وخيرُ الجيرانِ عند الله تعالى خيرُهم لجاره».

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

Daga Abdullah bn Amr - Allah ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mafi alherin sahabbai tare da Allah Madaukakin Sarki shi ne mafificinsu ga abokinsa, kuma mafificin makwabta a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafificinsu ga makwabcinsa".

Ingantacce ne Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Bayani

Mafi Alkairin Abokai Matsayi da Lada a wajen Allah mafi anfanarwarsu ga abokinsa, kuma haka mafi Al-kairin Makwabta a wajen Allah su ne mafi anfanar da Makwabtansu

Manufofin Fassarorin

14 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية