عن أبي هريرة رضي الله عنه عن رسول الله صلى الله عليه وسلم : أنَّه ذكر رجلًا من بني إسرائيل، سأل بعضَ بني إسرائيل أن يُسْلِفَه ألفَ دينار، فقال: ائْتِنِي بالشهداء أُشْهِدُهم، فقال: كفى بالله شهيدًا، قال: فَأْتِنِي بالكَفِيل، قال: كَفَى بالله كفيلًا، قال: صَدَقتَ، فَدَفَعَها إِليه إلى أجل مُسَمَّى، فخرج في البحر فقَضَى حَاجَتَه، ثُمَّ التَمَسَ مركَبًا يَرْكَبُها يَقْدَم عليه لِلأَجَل الذي أجَّله، فلم يجِد مركَبًا، فأَخَذَ خَشَبَة فَنَقَرَها، فَأَدْخَل فِيهَا أَلفَ دِينَار وصَحِيفَة مِنْه إلى صاحبه، ثم زَجَّجَ مَوضِعَها، ثمَّ أَتَى بِهَا إِلَى البحر، فقال: اللَّهُمَّ إنَّك تعلم أنِّي كنتُ تَسَلَّفتُ فلانًا ألف دِينَار، فَسَأَلَنِي كفيلًا، فقلتُ: كفى بالله كفيلًا، فَرَضِيَ بك، وسأَلَنِي شهيدًا، فقلتُ: كفى بالله شهيدًا، فرضِي بك، وأنِّي جَهَدتُ أنْ أَجِدَ مَركَبا أَبعث إليه الذي لَه فَلَم أَقدِر، وإنِّي أسْتَوْدِعُكَها. فرمى بها في البحر حتَّى وَلَجِت فيه، ثم انْصَرف وهو في ذلك يلتمس مركبا يخرج إلى بلده، فخرج الرجل الذي كان أسلفه، ينظُر لعلَّ مَركَبًا قد جاء بماله، فَإِذا بِالخَشَبَة التي فيها المال، فأَخَذَها لِأهله حَطَبًا، فلمَّا نَشَرَها وجَد المالَ والصحِيفة، ثمَّ قدِم الذي كان أسلفه، فأتى بالألف دينار، فقال: والله ما زلتُ جاهدًا في طلب مركب لآتيك بمالك، فما وجدتُ مركبا قبل الذي أتيتُ فيه، قال: هل كنتَ بعثتَ إليَّ بشيء؟ قال: أُخبِرك أنِّي لم أجِد مركبا قبل الذي جئتُ فيه، قال: فإنَّ الله قد أدَّى عنك الذي بعثتَ في الخشبة، فانصرِف بالألف الدينار راشدًا».
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun da shaidu da zan kafa shaida da su, sai ya ce: Allah ya bisa Shaida, yace: to kazo mun da mai lamini, yace: Allah ya isheni lamini, ya ce: Kayi gaskiya, sai ya bashi kudin zuwa wani lokaci, sai Mutumin ya zuwa kogi sabida ya biya bukatarsa, sannan ya nemi abin hawa da zai hau da zai zo akansa idan wannan lokaci, bai sami abin hawa ba sai ya dauki wani itace da rarake shi sanna ya saka dinaren Mutumin cikinsa da wasika zuwa gare shi, sannan ya rufe bakinta sannan yazo kogi yace: Ya Ubangiji kasan cewa na ranci Dimare dubu daga daga wane, kuma ya tambayeni Mai lamini nace Allah ya isheni mai lamini, kuma ya yarda da hakan, kuma ya tambayeni shaida nace Masa Allah Shaida na kuma ya yarda da haka, kuma nayi iya kokarina in sami abin hawa amma ban samu ba, kuma ni ina bayar da Amanar ta sai ya jefata cikin kogi har ta nitse a ciki, sannan ya juya yana neman abin hawa da zai maida shi gari, sai mutumin da ya ranta masa kudin yana jiran watakila jirgi ya kawo wanda yake bin bashin, sai ga itacen da kudinsa suke ciki, sai ya dauketa don makamashi ga iyalansa, yayin da yaje ya shanyata a sai ya sami kudinsa da kuma takardar da aka aiko masa, sannan wanda ake bin bashin sai ya biyo bayansu kuma yazo da wani Dinare dubu din daban sai yace wallahi bangushe ba ina neman abin hawan da zan kawo maka kudinka, kuma bansamu ba sai wannan da nazo a cikinsa, sai ya ce: ko ka aikamun da wani abu? sai ya ce bansami wani abin hawa ba sai wannan da nazo dashi, sai ya ce: to sabida haka kuwa Allah ya biya maka da wanda ka aiko a cikin ita ce, to don haka ka koma da wannan Dinare dubu din kayi saa"
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun da shaidu da zan kafa shaida da su, sai ya ce: Allah ya bisa Shaida, yace: to kazo mun da mai lamini, yace: Allah ya isheni lamini, ya ce: Kayi gaskiya, sai ya bashi kudin zuwa wani lokaci, sai Mutumin ya zuwa kogi sabida ya biya bukatarsa, sannan ya nemi abin hawa da zai hau da zai zo akansa idan wannan lokaci, bai sami abin hawa ba sai ya dauki wani itace da rarake shi sanna ya saka dinaren Mutumin cikinsa da wasika zuwa gare shi, sannan ya rufe bakinta sannan yazo kogi yace: Ya Ubangiji kasan cewa na ranci Dimare dubu daga daga wane, kuma ya tambayeni Mai lamini nace Allah ya isheni mai lamini, kuma ya yarda da hakan, kuma ya tambayeni shaida nace Masa Allah Shaida na kuma ya yarda da haka, kuma nayi iya kokarina in sami abin hawa amma ban samu ba, kuma ni ina bayar da Amanar ta sai ya jefata cikin kogi har ta nitse a ciki, sannan ya juya yana neman abin hawa da zai maida shi gari, sai mutumin da ya ranta masa kudin yana jiran watakila jirgi ya kawo wanda yake bin bashin, sai ga itacen da kudinsa suke ciki, sai ya dauketa don makamashi ga iyalansa, yayin da yaje ya shanyata a sai ya sami kudinsa da kuma takardar da aka aiko masa, sannan wanda ake bin bashin sai ya biyo bayansu kuma yazo da wani Dinare dubu din daban sai yace wallahi bangushe ba ina neman abin hawan da zan kawo maka kudinka, kuma bansamu ba sai wannan da nazo a cikinsa, sai ya ce: ko ka aikamun da wani abu? sai ya ce bansami wani abin hawa ba sai wannan da nazo dashi, sai ya ce: to sabida haka kuwa Allah ya biya maka da wanda ka aiko a cikin ita ce, to don haka ka koma da wannan Dinare dubu din ka rbauta

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Uighur
Manufofin Fassarorin