1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Wanda aka haramtawa sauƙi to an haramta masa alheri

عَنْ جَرِيرٍ رضي الله عنه عَنِ النَّبِيِّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ:
«مَنْ يُحْرَمِ الرِّفْقَ يُحْرَمِ الْخَيْرَ».

Daga Jabir - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce:
"Wanda aka haramtawa sauƙi to an haramta masa alheri".

Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi Sahih Muslim - 2592

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa wanda aka haramtawa sauƙi to ba'a datar da shi ba a cikin al'amuran addini dana duniya haka da cikin abinda yake tasarrufi a cikinsa ga kansa, da kuma abinda yake tasarrufi a cikinsa tare da waninsa, to haƙiƙa an hana masa alheri gabaɗayansa.

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  1. Falalar sauƙi da kwaɗaitarwa akan ɗabi'antuwa da shi, da zargin tsanani.
  2. Sauƙi da shi ne aka samu tsarin alkairan duniya da lahira da yalwatuwar al'amuransu, a kwai kishiyar hakan a cikin tsanani.
  3. Sauƙi mai fitowane daga kyawawan ɗabi'u da zaman lafiya, shi kuma tsanani mai fitowane daga fushi da zafin zuciya, saboda hakane tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya yi yabo ga sauƙi kuma ya zurfafa a cikinsa.
  4. Sufyanus Sauri - Allah Ya yi masa rahama - ya cea almajiransa: Shin kun san menene sauƙi? shi ne ka sanya al'amura a bigiransu, tsanani a bigiransa, laushi a bigiransa, takobi a bigiranta, bulala a bigiranta.

Manufofin Fassarorin

52 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
BN বাংলা البنغالية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
VI Tiếng Việt الفيتنامية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية
ML മലയാളം المليالم
TE తెలుగు التلغو
SW Kiswahili السواحيلية
TA தமிழ் التاميلية
MY မြန်မာ البورمية
TH ไทย التايلندية
DE Deutsch الألمانية
PS پښتو بشتو
AS অসমীয়া الأسامية
SQ Shqip الألبانية
SV Svenska السويدية
AM አማርኛ الأمهرية
NL Nederlands الهولندية
GU ગુજરાતી الغوجاراتية
KY Кыргызча القيرقيزية
NE नेपाली النيبالية
LT Lietuvių الليتوانية
PRS دری الدرية
SR Српски الصربية
TG тоҷикӣ الطاجيكية
RW Kinyarwanda الكينياروندا
RO Română الرومانية
HU Magyar المجرية
CS Čeština التشيكية
MOS Moore الموري
MG Malagasy المالاجاشية
OM Oromoo الأورومو
KN ಕನ್ನಡ الكانادا
WO Wolof الولوف
AZ Azərbaycan الأذربيجانية
UK Українська الأوكرانية
KA ქართული الجورجية
MK Македонски المقدونية
KM ភាសាខ្មែរ الخميرية
PA ਪੰਜਾਬੀ البنجابية
MR मराठी الماراثية