kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Ku kawata Muryarku da Qur'ani
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya sanin rabewar sura har sai {Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai} ta sauka a gare shi.
عربي Turanci urdu
Wadanda suka kasance suna karantar damu daga sahabban Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sun zantar damu cewa su@ sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ba sa koyan wasu goman daban har sai sun san abinda ke cikin wadannan na ilimi da aiki*, suka ce: Sai muka koyi ilimi da aiki.
عربي Turanci urdu
Ya kai Jibril na aiko ka zuwa Al-umma Ba'uwa cikinsu akwai Tsohuwa, da Tsoho, da kuma Yaro da baiwa, kuma Mutumin da bai tava karanta wani littafi ba
عربي Turanci Uighur