kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Ku barni a abinda na bar muku, kaɗai waɗanda ke gabaninku sun halaka ne da tambayarsu da kuma saɓawarsu ga annabawansu*, idan na haneku daga wani abu to ku nuisance shi, idan na umarceku da wani abu to ku zo da shi daidai ikonku".
عربي Turanci urdu
Duk abunda na hanreku barinsa to ku nisance shi, kuma duk abunda na umarce ku to zo da shi dai dai iyawarku, domin abunda ya halaka magabatanku yawan tambayoyinsu da kuma sabawarsu ga Annabawansu.
عربي Turanci urdu
An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba.
عربي Turanci urdu