kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Alhasan da Alhusain su ne Shugabannin Matasan Aljanna
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xana ne Kuma Shugaba, kuma watakila Allah zai sulhunta tsakanin wata runduna guda biyu ta Musulmai
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ban kasance mai kishin daya daga cikin matan Annabi ba - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba na kishin Khadija - Allah Ya yarda da ita - kuma ban taba ganinta ba, amma ana yawan ambatonta.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah SAW kuma naji Manzon Allah SAW yana cewa: suna daxin Qanshi na na Duniya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci