عن ابن أبي نعم، قال: كنتُ شاهدا لابن عمر، وسأله رجل عن دم البَعُوض، فقال: ممن أنت؟ فقال: من أهل العراق، قال: انظروا إلى هذا، يسألني عن دم البَعُوض، وقد قتلوا ابن النبي صلى الله عليه وسلم، وسمعتُ النبي صلى الله عليه وسلم يقول: «هما رَيْحَانَتاي من الدنيا».
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Na'im, ya ce: Na kasance Shaida ga Ibn Umae, sai wani Murum ya tambayeshi game da jinin Sauro, sai ya ce: Wanene kai? sai ya ce: Mutumin Iraq ne, sai ya ce: Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah SAW kuma naji Manzon Allah SAW yana cewa: suna daxin Qanshi na na Duniya"
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Cewa wani Mutumin Iraqi ya tambayi Ibn Umar -Allah ya yarda da su- shin ya halarta ga Mutum idan yana cikin Harami ya kashe wani kwaro mai cutarwa kamar sauro ko kuwa? sai yace masa yana cikin mamakin wanna Mutumin da damuwarsa da misalin qanan abubuwa, tare da tsaurin kansu kan aikata manyan laifuka, sai yace: Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah SAW kuma naji , sanna bayan haka suna nuna tsanyseninsu da cikar rsoron Allah suke tambayar kashe Sauro, sannan ya ce: Manzon Allah SAW yana cewa: suna daxin Qanshi na na Duniya ai yaya na ne ina jin qanshinsu kuma ina sunbartarsu, kamar ka ce suna cikin turaren da Mutane suke shanshanawa

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa
Manufofin Fassarorin