lis din Hadisai

Alhasan da Alhusain su ne Shugabannin Matasan Aljanna
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xana ne Kuma Shugaba, kuma watakila Allah zai sulhunta tsakanin wata runduna guda biyu ta Musulmai
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Duk wanda Ya so Hassan da Husaini to haqiqa ya so ni, kuma duk wanda yaqi su to haqiqa ya qini
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ban kasance mai kishin daya daga cikin matan Annabi ba - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba na kishin Khadija - Allah Ya yarda da ita - kuma ban taba ganinta ba, amma ana yawan ambatonta.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ba Khadija - yardar Allah ta tabbata a gare ta - ya yi bushara da gida a cikin aljanna ta ciyawa, ba tare da hayaniya da abin tarihi ba.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah SAW kuma naji Manzon Allah SAW yana cewa: suna daxin Qanshi na na Duniya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Mutane da yawa su cika Mutane, amma daga cikin Mata babu waxanda suka cika sai Asiya Matar fir'auna, da Maryam Bint Imran, kuma lallai cewa Falalar Aisha akan sauran Mata kamar Falalar Al-tharid kan sauran abinci
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai Al-amarinku yana cikin abunda yake damuna bayana, babu mai iya haquri da ku sai mai haquri"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci