عن أبي هريرة رضي الله عنه ، قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «خيرُكم خيركم لأهلي مِن بعدي». قال: فباع عبد الرحمن بن عوف حديقةً بأربع مائة ألف، فقسَّمها في أزواج النبي صلى الله عليه وسلم .
[حسن] - [رواه ابن أبي عاصم والحاكم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW"
Hasan ne - Ibnu Abi Asim ya rawaito shi

Bayani

Mafi Al-khairinku ya ku ya ku Sahabbai shi mafi Alkhairi ga Ahalina: matana da Iyalina da Makusantana bayan Mutuwa ta kuma hakika Sahabbai sunu karbi Wasiyyar Manzon Allah SAW sai suka karbe su da Karramawa da kuma kimantawa, daga cikin hakan shi cewa Abdul-Rahman -Allah ya yarda da shi- ya sayar da Gona dubu dari Hudu, sai ya rarrabata tsakanin Matan Annabi SAW

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Manufofin Fassarorin