عن البراء رضي الله عنه قال: لما تُوفِّي إبراهيم -عليه السلام-، قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إنَّ له مُرْضِعًا في الجنة».
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Barra'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Ibrahim ya Mutu Xan Manzon Allah SAW wanda Mariya Al-qibxiyya ta haifa, kuma yana Xan wata sha takwas, sai Manzon Allah SAW ya bada labarin cewa Allah SWT ya tanadar masa waxanda zasu shayar da shi har su cika shayar da shi a cikin Aljanna

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Manufofin Fassarorin