kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?
عربي Turanci urdu
((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa
عربي Turanci urdu
Na haneku da zato; domin cewa zato shi ne mafi karyar zance
عربي Turanci urdu
Annamimi ba zai shiga aljanna ba
عربي Turanci urdu
Lallai mafi ƙiyayyar mutane a wurin Allah (shi ne) mai taurin kai mai tsananin husuma
عربي Turanci urdu
Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba
عربي Turanci urdu
Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba]
عربي Turanci urdu
Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
عربي Turanci urdu
Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari, amma dayan ya kasance yana tafiya da annamimanci
عربي Turanci urdu
'Lallai Ni na san wata kalmar da zai faɗeta da abinda yake ji ya tafi daga gare shi, da zaice: Ina neman tsarin Allah daga Shaiɗan, abinda yake ji zai tafi
عربي Turanci urdu
Zalunci duhu ne a ranar tashin kiyama
عربي Turanci urdu
Zagin musulmi fasiƙanci ne, kuma yaƙarsa kafirci ne
عربي Turanci urdu
Daya daga cikin manyan zunubai shi ne mutum ya zagi iyayensa." Aka ce: Shin mutumin yana zagin iyayensa ne? Sai ya ce: Ee, ya zagi mahaifin mutum, ya zagi mahaifinsa, mahaifiyarsa kuma ta zagi mahaifiyarsa
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya ji hadisin wasu mutane alhali suna kiyayya da shi; Zuba a kunnuwansa yanzu a ranar sakamako
عربي Turanci urdu
Ga wadanda suka la'anta ba masu ceto ba ne, kuma ba su yi shahada a ranar tashin kiyama ba.
عربي Turanci urdu
"Boni ya tabbata ga wanda yake zantar da Mutane sai yayi Karya don Mutane suyi Dariya, Boni ya tabbata a gare shi sannan Boni ya tabbata a gare shi"
عربي Turanci urdu
Ku ji tsoron zalunci, domin zalunci duhu ne ranar Alkiyama, Ku ji tsoron kwauro, domin kwauro shi ne ya hallaka wadanda suka gabaceku,
عربي Turanci urdu
"Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba"
عربي Turanci urdu
Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)?
عربي Turanci urdu
Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin cewa shi ƙarya ne to shi yana ɗaya daga cikin maƙaryata
عربي Turanci urdu
Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya lalata Matar Wani ko baiwarsa to baya tare da mu
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya qauracewa Xan uwansa Shekara xaya to kamar ya zubar da Jininsa ne
عربي Turanci urdu
Lallai Shaiɗan haƙiƙa ya yanke ƙaunar masu sallah su bauta masa a tsibirin larabawa, sai dai a sa gaba a tsakaninsu
عربي Turanci urdu
Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace
عربي Turanci urdu
Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta
عربي Turanci urdu
Idan Allah Madaukaki ya tara na farko da na karshe: sai a dagawa kowane mayaudari wata irin tuta, sai ace: wannan itace yaudarar wane dan wane
عربي Turanci urdu
Fatarar alummata ita ce wacce ta zo ranar tashin kiyama kuma wannan ita ce addu’a, azumi, da zakka, kuma ya zo ya zagi wannan, ya aibata wannan, ya cinye wannan kudin, ya kashe wannan, wannan kuma jininka ne.
عربي Turanci urdu
Daya daga cikin mafi girman dalilai shi ne mutum ya yi addu'a ga wanin mahaifinsa, ko ya gani da idanunsa abin da ba ku gani ba, ko kuma ya ce wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - abin da bai fada ba
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Allah yana fushi da shi
عربي Turanci urdu
"Haramcin Girman kai da jiji da kai da kuma bayanin Mummunan karshensa"
عربي Turanci urdu
Wanda ya Qoshi da abunda ba'a bashi ba Kamar wanda ya sanya Tufar Shaidar Zur
عربي Turanci urdu
Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai wanda aka zaga ya rama
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Manzo da wani Mutum sai aka ce da shi: Wannan wane ne gemunsa yana xigar giya, sai ya ce: Mu an hana mu bi kwakwaffi, kuma sai dai in wani abu ya bayyana a gare mu sai muyi riqo da shi
عربي Turanci urdu
Bai halatta ga Musulmi ba ya qauracewa Xan Uwansa Musulmi sama da kwana Uku, duk wanda ya qaurace sama da kwana uku kuma ya Mutu to zai shiga Wuta
عربي Turanci urdu
La;;ai Allah yana yin Azaba ga Mutanen da suke Azabtar da Mutane a Duniya
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya daki Bawansa tsawon Haddi kuma baiyi laifin haddin ba, ko ya mare shi to kaffararsa ita ce ya 'yanta shi
عربي Turanci urdu
Lallai mafi yawan Munafukan Al-ummata sune Makarantanta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci