+ -

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «مَنْ تَعَاظَمَ في نَفْسِهِ، واخْتَال في مِشْيَتِهِ، لَقيَ اللهَ وهُوَ عليهِ غَضْبَانُ».
[صحيح] - [رواه أحمد والحاكم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Allah yana fushi da shi"
Ingantacce ne - Al-Hakim Ya Rawaito shi

Bayani

Hadisin yana nuna Zargin girman kai da kuma daga kai, kuma wannan daga kan a tafiya ne ya Takama a cikinta, a cikin Tufafinsa da kuma Maganganun su, kuma a cikin kowane Al-amarinsa, kuma duk wanda ya Kasance wannan ne halinsa don girman kan yana kudurcewa a cikin ransa cewa shi Babba ne to ya cancanci a girmama shi sama da yadda wani ya cancanta to cewa shi Allah zai jefa shi cikin Wuta a ranar Al-kiyama kuma yana fushi da shi

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa
Manufofin Fassarorin