1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su

عن معاوية رضي الله عنه قال: سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: «إنك إن اتَّبَعْتَ عَوْرَاتِ المسلمين أفْسَدْتَهُم، أو كِدْتَ أن تُفْسِدَهُم».

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

Daga Mu'awiya -Allah ya yarda da shi- ya ce naji Manzon Allah SAW yana cewa: "Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su"

Ingantacce ne Abu Daud Ya Rawaito shi

Bayani

Idan kun bi Al-aurar musulmai ta hanyar leken asiri kan yanayin su, da neman kuskuren su, da tona kurakuran su da suke boyewa a bayyane game da su, tona musu asiri da bayyana rufin su, rage jin kunyar su, to sai su kuskura su aikata irin wadannan zunuban. - bayan basu sani ba - Allah shine mafi sani game dasu sai Allah. Maxaukakin.

Manufofin Fassarorin

18 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
VI Tiếng Việt الفيتنامية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية
TA தமிழ் التاميلية