+ -

عن عبد الله بن عمرو رضي الله عنهما مرفوعاً: «اللَّهُمَّ إني أعوذ بك من غَلَبَةِ الدَّيْنِ، وغَلَبَةِ العدو، وشَمَاتَةِ الأعداء».
[صحيح] - [رواه النسائي وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abdullah bn Amr - Allah ya yarda da shi - da isnadi: "Ya Allah ina neman tsarinka daga cin bashi, da nasarar makiyi, da kuma zagin makiya".
[Ingantacce ne] - [Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya nemi tsari ga Allah kuma ya kare shi daga nauyi da tsananin bashin da ba zai iya biya ba, nasarar makiya a kan shi, zaluncin sa da ikon sa a kan sa, da kuma daga farin cikin makiya da jin dadin su a cikin bala'o'in da su ka same shi a jikin sa, ko dangin sa, ko kudin sa.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Portuguese Swahili bushtu Asami الأمهرية الهولندية الغوجاراتية
Manufofin Fassarorin