kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

’’ Y a Allah ka gyara min addini na wanda shi ne kashin bayan Al’amari na,ka gyara min duniya ta wacce na ke rayuwa a cikinta,ka kuma gyara min lahira ta wacce it ace makoma ta ka sanya rayuwa ta zamo Karin duk wani alheri, mutuwa kuma ta zamo hutu ce a gare ni daga dukkan wani sharri’’
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Allah ka gafarta min zunubina da jahilcina, da almubazzarancin lamurana, da abinda ka sani game da ni
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Allahumma inn as'alukal afiya fid-dunya wal akhira, Allahumma inni as'alukal afwa wal afiya fi dini wa dunyaya wa ahli wa mali, Allahumma astur aurati, wa aamin rau'ati, Allahumma ihfazni min baini yadayya wa min khalfi, wa an yamini, wa an shamali, wa min fauƙi, wa a'uzu bi azamatika an ugtala min tahti".
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Allah ina rokonka alkhairi, na gaggawa da wanda aka jinkirta, abinda na koya daga garesu da wanda ban sani ba, kuma ina neman tsarinka daga dukkan sharri
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Ubangji ni ina neman tsari daga gareka daga gushewar Ni'amarka, da kuma Juyawar lafiyarka, da kuma shammatar Azabarka, da baki xayan fushinki
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Ubangiji ina neman tsarinka da rinjayar bashi da rinjayen Bashi, da kuma Dariyar Maqiya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Kasance mafi yawan Addu'ar Manzon Allah -Tsira da Amincin ALlah su tabbata a gare shi- "Ya Ubangijinmu ka bamu Mai kyau a cikin Duniya, kuma ka bamu mai kyau a Lahira kuma ka tsaremu Azabar Wuta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Lallai cewa Annabi ya kasance yana cewa: Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga Kuturta, da hauka, , da kuma Kuturta, da munanan Cututtuka"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Na ce: Ya Manzon Allah ka koyamun wata Addu'a ya ce kace: "Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga sharrin jina, da kuma sharrin Ganina, da kuma Sharrin Harshena, da kuma Sharrin Zuciyata, da kuma Sharrin farjina"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Sunyi Gaskiya, lallai su ana yi musu Azaba Azabar da Dabbobi suke ji baki xayansu
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya kai Abbas, ya Ammin Manzon Allah, ku roki Allah lafiya a cikin Duniya da lahira
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Allah, na musulunta, kuma na yi imani da kai, kuma a kan ka na dogara, kuma zuwa gare ka na hayayyafa, kuma da kai na yi rigima Ya Allah ina neman tsarinka. Babu wani abin bauta sai kai ka batar da ni, kai rayayye ne da ba ya mutuwa, kuma aljannu da mutane suna mutuwa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ku kama kafa da fadin Ya Ma'abocin Girma da Daukaka
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Allah, ka gafarta min masu inkarin dabi’u, ayyuka, son zuciya, da munanan halaye
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Allah kamar yadda na kyautata halaye na, haka kuma na kyautata halaye na
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Ya Ubangiji ina neman tsari da kai daga yinwa, saboda cewa ita ce mafi muni daga..., kuma ina neman daga kai daga Ha'inci domin wadan sune Sharrin Abokan sirri"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Ya Ubangiji ni ina neman tsarinka daga gajiyawa, da Kasala, da Tsoro, da Tsufa, da Rowa, kuma ina neman tsarinka daga Azabar Kabari, Kuma ina neman tsarinka daga fitinar Rayuwa da ta Mutuwa"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Ka nemi tsari da Allah daga Wahalar Bala'i, da Fadawa tabewa, da Mummunan Rabo, da Kuma Dariyar Makiya"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga fitinar Wuta, da Azabar Wuta, da kuma Sharrin Wadata da talauci"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Allah, ka warkar da farin ciki, ya Allah, ka warkar da farin ciki, ya Allah, ka warkar da Sa'adi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Ubangiji ka taimake ni kada ka bada Nasara akaina, ka taimakeni kuma kada ka bada taimako akaina, kayi mun shiri kuma kada kayi mun Makirci a kaina, Kuma ka shiryar da ni kuma ka sauqaqe mun shiriya, kuma ka taimakeni kan wanda ya zalunce ni
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Allah, na musulunta, kuma na yi imani da kai, kuma a kan ka na dogara, kuma zuwa gare ka na hayayyafa, kuma da kai na yi rigima Ya Allah ina neman tsarinka. Babu wani abin bauta sai kai ka batar da ni, kai rayayye ne da ba ya mutuwa, kuma aljannu da mutane suna mutuwa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci