عن عائشة رضي الله عنها أن النبي صلى الله عليه وسلم كان يدعو بهذه الكلمات: «اللهم إني أعوذ بك من فتنة النار، وعذاب النار، ومن شر الغنى والفقر».
[صحيح] - [رواه أبو داود والترمذي وابن ماجه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa Annabi yana yin Addu'a da wadan nan kalmomi:"Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga fitinar Wuta, da Azabar Wuta, da kuma Sharrin Wadata da talauci"
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Uighur Kurdawa
Manufofin Fassarorin