+ -

عن عبد الله بن عمرو رضي الله عنهما مرفوعاً: «اللَّهُمَّ إني أعوذ بك من غَلَبَةِ الدَّيْنِ، وغَلَبَةِ العدو، وشَمَاتَةِ الأعداء».
[صحيح] - [رواه النسائي وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abdullah bn Amr - Allah ya yarda da shi - da isnadi: "Ya Allah ina neman tsarinka daga cin bashi, da nasarar makiyi, da kuma zagin makiya".
Ingantacce ne - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya nemi tsari ga Allah kuma ya kare shi daga nauyi da tsananin bashin da ba zai iya biya ba, nasarar makiya a kan shi, zaluncin sa da ikon sa a kan sa, da kuma daga farin cikin makiya da jin dadin su a cikin bala'o'in da su ka same shi a jikin sa, ko dangin sa, ko kudin sa.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin