1. Gida
  2. kashe kashe

Sabuntawa Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin Allah ba, kuma wuta ta shafe shi

عَنْ أَبِي عَبْسٍ عَبْدُ الرَّحْمَنِ بْنِ جَبْرٍ رضي الله عنه أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ:

«مَا اغْبَرَّتْ قَدَمَا عَبْدٍ فِي سَبِيلِ اللَّهِ فَتَمَسَّهُ النَّارُ».

Daga Abu Abs Abdurrahman ɗan Jabr - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce:
"Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin Allah ba, kuma wuta ta shafe shi".

Ingantacce ne Bukhari ne ya rawaito shi Sahih Al-Bukhari - 2811

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi albishir da cewa wanda ƙura ta samu diga-digansa alhali shi yana yaƙi a tafarkin Allah cewa wuta ba zata shafe shi ba.

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  1. Albishir ga mai yaƙi a tafarkin Allah da tsira daga wuta.
  2. Ya ambaci diga-digai duk da cewa ƙura tana game dukkan jiki; domin cewa mafi yawancin mayaƙa a wancan zamanin masu tafiyar ƙasa ne, diga-digai kuwa suna ƙura akowane hali.
  3. Ibnu Hajar ya ce: Idan mujarradin taɓa ƙura ga diddige yana haramta masa wuta; to ta yaya ga wanda ya yi ƙoƙari iya ƙoƙarinsa ya ƙarar da ƙarfinsa.

Manufofin Fassarorin

52 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
UG ئۇيغۇرچە الأيغورية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
VI Tiếng Việt الفيتنامية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية
ML മലയാളം المليالم
TE తెలుగు التلغو
SW Kiswahili السواحيلية
TA தமிழ் التاميلية
MY မြန်မာ البورمية
TH ไทย التايلندية
DE Deutsch الألمانية
PS پښتو بشتو
AS অসমীয়া الأسامية
SQ Shqip الألبانية
SV Svenska السويدية
AM አማርኛ الأمهرية
NL Nederlands الهولندية
GU ગુજરાતી الغوجاراتية
NE नेपाली النيبالية
YO Yorùbá اليوروبا
LT Lietuvių الليتوانية
PRS دری الدرية
SR Српски الصربية
TG тоҷикӣ الطاجيكية
RW Kinyarwanda الكينياروندا
RO Română الرومانية
HU Magyar المجرية
MOS Moore الموري
MG Malagasy المالاجاشية
OM Oromoo الأورومو
KN ಕನ್ನಡ الكانادا
WO Wolof الولوف
UK Українська الأوكرانية
KA ქართული الجورجية
MK Македонски المقدونية
KM ភាសាខ្មែរ الخميرية
PA ਪੰਜਾਬੀ البنجابية
MR मराठी الماراثية
kashe kashe