Karkasawa: . . .
+ -
عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال:

«اجْتَنِبُوا السَّبْعَ الْمُوبِقَاتِ»، قَالُوا: يَا رَسُولَ اللهِ وَمَا هُنَّ؟ قَالَ: «الشِّرْكُ بِاللهِ، وَالسِّحْرُ، وَقَتْلُ النَّفْسِ الَّتِي حَرَّمَ اللهُ إِلَّا بِالْحَقِّ، وَأَكْلُ الرِّبَا، وَأَكْلُ مَالِ الْيَتِيمِ، وَالتَّوَلِّي يَوْمَ الزَّحْفِ، وَقَذْفُ الْمُحْصَنَاتِ الْمُؤْمِنَاتِ الْغَافِلَاتِ».
[صحيح] - [متفق عليه] - [صحيح البخاري: 2766]
المزيــد ...

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce:
((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa)) suka ce: Ya Manzon Allah, wadanne ne su? Ya ce: “Shirka da Allah, da sihiri, da kashe rai wacce Allah Ya haramta sai da gaskiya, da cin riba, da cin dukiyar maraya, da juya baya ranar yaki, da yiwa mumina katangaggiya rafkananniya kazafi".

الملاحظة
আসসালামু আলাইকুম সন্মানিত শায়খ। আশা করি আল্লাহর রহমতে ভালো ও সুস্থ আছেন। আমি রাসিকুল ইসলাম,ভারত এর পশ্চিমবঙ্গ রাজ্যের, মুর্শিদাবাদ জেলা থেকে। আমি জানিনা আপনারা বাংলা লেখা বুঝতে পারবেন কিনা। তার সাথে ইংলিশ দিলাম। আপনাদের সহীহ কুরআন সুন্নাহ ভিত্তিক একটি গুরুত্ব পুর্ন ওয়েবসাইট। আমরা এখান থেকে উপকৃত হই। এই সাইটে এর আগে দেখেছিলাম কিছু হাদিসের রেফারেন্স ছিলনা ও শেষে হাদিস এর সিক্ষা ছিলনা। আলহামদুলিল্লাহ্‌ এখন দেখতে পাচ্ছি সেই গুলি আপডেট দিয়েছেন। জানিনা সব গুলি প্রমান সহকারে দিয়েছেন কি। দিয়ে থাকলে আলহামদুলিল্লাহ্‌। না থাকলে দিলে আর উপকৃত হবো আলহামদুলিল্লাহ্‌। শেষে শিক্ষণীয় বিষয় দিচ্ছেন এটা অনেক উপকার হয় আমাদের। আসলে হাদিস পড়লাম কিন্তু সেই হাদিস থেকে কি শিখলাম এটি সমসসা থেকে যায়। যাই হোক আল্লাহ্‌ আপনাদের দ্বীন খেদমত কে কবুল করুন। এবং জান্নাতুল ফেরদাউস নসীব করুন। আমীন। জাজাকাল্লাহ খাইরান। Assalamu Alaikum respected Shaykh. I hope you are well and healthy by the grace of Allah. I am Rasikul Islam from Murshidabad District, West Bengal State of India. I don't know if you can understand Bengali writing. I gave English with him. An important website based on your Sahih Quran and Sunnah. We benefit from this. I saw earlier on this site that there was no reference to some hadiths and there was no study of hadiths at the end. Alhamdulillah I can see now that they have updated. I don't know if all the were given with proof. Alhamdulillah if given. If not, I will benefit from it, Alhamdulillah. It is very beneficial for us to give the learning material at the end. I actually read the hadith but what I learned from that hadith remains a question. Anyway, may Allah accept your religious service. And grant Jannatul Firdaus. amen Jazakallah Khairan.
النص المقترح لا يوجد...

[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi] - [صحيح البخاري - 2766]

Bayani

Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana umartar al'ummarsa da nisantar laifuka da sabo guda bakwai masu halakarwa, yayin da aka tambaye shi game da su wadanne ne su? sai ya bayyana su da cewa su ne:
Na farko: Shirka da Allah, ta hanyar rikon kishiya da tamka gare Shi - tsarki ya tabbatar maSa - daga dukkanin wani zance da ya kasance, da kuma juyar da kowace irin ibada daga ibadu ga wanin Allah - Madaukakin sarki - kuma ya fara da shirka; domin cewa ita ce mafi girman zunubai.
Na biyu: Sihiri - shi ne wani na daga kullace-kullace da wasu magunguna da hayake-hayake -, yanayin tasiri a cikin jikin wanda aka yi wa sihirin ta hanyar kisa ko rashin lafiya, ko ya raba tsakanin ma'aurata biyu, shi aiki ne na Shaidan, kuma da yawa daga gare shi ba'a kaiwa zuwa gareshi sai ta hanyar shirka da neman kusanci zuwa ga munanan ayyuka da wani abin da suke so.
Na uku: Kashe ran da Allah Ya hana kashe ta ba da wani abinda ya halatta a shari'ance wanda shugaba zai zartar dashi.
Na hudu: Amfani da riba ta hanyar ci ko waninsa ta fuskokin amfani.
Na biyar: Barna akan dukiyar karamin yaron da babansa ya mutu alhali shi bai kai shekarun balaga ba.
Na shida: Guduwa daga yaki da ake yi da kafirai.
Na bakwai: Tuhumar 'ya'ya mata kamammu da zina, haka nan ma tuhumar maza.

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  1. Lallai cewa manyan zunubai ba su takaitaba a guda bakwai ba, kuma kebance wadannan bakwan dan girmansu ne da kuma hadarinsu.
  2. Halaccin kashe rai idan ya kasance da hakki ne kamar kisasi da ridda da zina bayan katangantuwa, kuma shugaba na shari'a shi ne yake zartar da shi.
الملاحظة
أن قذف الكافر ليس من الكبائر.
اذا هل يجوز اتهام شخص غير مسلم بالزنا؟ مع العلم ان "سوء الظن اثم" و بقي احق نتهم؟
النص المقترح "أن قذف الكافر ليس من الكبائر."
Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Portuguese Malayalam Telgonci Swahili Yaran Tamili Yaran Barma Yaran Tailand Jamusanci Japananci bushtu Asami Albaniyanci السويدية الأمهرية الهولندية الغوجاراتية Kirgisisch النيبالية Yoruba الليتوانية الدرية الصربية الصومالية الطاجيكية Kinyarwanda الرومانية المجرية التشيكية الموري Malagasy الفولانية Italiyanci Oromo Kanadische Übersetzung الولوف البلغارية Aserbaidschanisch اليونانية الأكانية الأوزبكية الأوكرانية الجورجية المقدونية
Manufofin Fassarorin
kashe kashe
  • . .
  • . .