«الْعِبَادَةُ فِي الْهَرْجِ كَهِجْرَةٍ إِلَيَّ».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Kuyi Sahur ;domin cewa akwai Albarka a cikin Sahur"
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi