عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «قال الله: كذَّبني ابنُ آدم ولم يكن له ذلك، وشتمني ولم يكن له ذلك، فأمَّا تكذيبُه إيَّايَ فقوله: لن يعيدَني، كما بدأني، وليس أولُ الخلق بأهونَ عليَّ من إعادتِه، وأما شتمُه إيَّايَ فقوله: اتَّخذَ اللهُ ولدًا، وأنا الأحدُ الصمد، لم ألِدْ ولم أولَد، ولم يكن لي كُفْؤًا أحدٌ».
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An karbo daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi: daga Annabi "Allah Maxaukakin Sarki yace ‘’Dan Adam ya qaryata ni kuma hakan bai cancanci ya faru daga gare shi bay a zage ni kuma hakan bai kamata ya faru daga gare shi ba amma qaryatawar shi gare ni shine ya ce Allah ba zai dawo dani ba kamar yadda ya halicce ni a farko ba wai halittar ta farkon it ace mafi sauqi ba daga dawowar da su ,zagin kuma shine ya ce a kaina faxinsa Allah Madaukakin Sarki yana da da alhalin ni Daya ne wanda ake nufinsa da buqata Ban Haifa ba ,ba’a kuma haifeni ba .Kuma babu daya da ya kasance tamka a gare ni"
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese Malayalam Swahili bushtu Asami السويدية الأمهرية الهولندية الغوجاراتية
Manufofin Fassarorin
Kari