Karkasawa:
عن أبي موسى الأشعري رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال:

«تَعَاهَدُوا هَذَا الْقُرْآنَ، فَوَالَّذِي نَفْسُ مُحَمَّدٍ بِيَدِهِ لَهُوَ أَشَدُّ تَفَلُّتًا مِنَ الْإِبِلِ فِي عُقُلِهَا».
[صحيح] - [متفق عليه] - [صحيح مسلم: 791]
المزيــد ...

Daga Abu Musa Al-ash'ariy Allah Ya yarda da shi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:
Ku dinga maimaita wannan Alƙur’anin, ina rantse muku da wanda ran Muhammad yake a hannunSa ya fi saurin kufcewa sama da raƙumin da ya ke a dabaibayi.

الملاحظة
أفضل التطبيق
النص المقترح خميري
الملاحظة
السلام علیکم ورحمۃ اللہ وبرکاتہ شیخ صاحب کیسے ہیں شیخ صاحب مجھے اردو ترجمہ چاہیے
النص المقترح Urdu اردو
الملاحظة
Faaido doon
النص المقترح لا يوجد...
الملاحظة
Urdu
النص المقترح Urdu
الملاحظة
مترجم التركية لا يوجد من قبل يوجد الان لا يوجد
النص المقترح لا يوجد...
الملاحظة
Quelle
النص المقترح لا يوجد...
الملاحظة
الحمد لله
النص المقترح لا يوجد...
الملاحظة
Ummu
النص المقترح Faris

[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi] - [Sahih Muslim - 791]

Bayani

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya yi umarnin yawan maimaita Alƙur’ani da dagewa a kan karanta shi; domin kada a manta bayan an haddace shi a zuciya, [Annabi] tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kuma ƙarfafi hakan da rantsuwa a kan Alƙur’ani ya fi saurin ɓacewa da tafiya daga zuciya a kan raƙumi da aka ɗaure, ga shi a ɗaure da igiya a ƙwauri, idan mutum yana yawan bibiyarsa sai ya riƙeshi, idan kuma ya sakeshi sai ya tafi ya ɓace.

الملاحظة
...
النص المقترح "تعاهدوا القرآن" أي: حافظوا على قراءته وواظبوا على تلاوته، وقوله: "فوالذي نفس محمد بيده لهو أشدّ تفلتاً" أي تخلصاً، "من الإبل في عقلها" جمع عقال، وهو حبل يشد به البعير في وسط الذراع، شبه القرآن في كونه محفوظاً عن ظهر القلب بالإبل النافرة وقد عقل عليها بالحبل، واللّه تعالى بلطفه منحهم هذه النعمة العظيمة فينبغي له أن يتعاهده بالحفظ والمواظبة عليه، فيجعل له حزباً معيناً يتعاهده كل يوم، حتى لا ينساه، وأما من نسيه بمقتضى الطبيعة فإنه لا يضر، لكن من أهمل وتغافل عنه بعد أن أنعم الله عليه بحفظه فإنه يخشى عليه من العقوبة، فينبغي الحرص على القرآن بتعاهده بالقراءة وتلاوته ليبقى في الصدر، وكذلك أيضا بالعمل به؛ لأن العمل بالشيء يؤدي إلى حفظه وبقائه.
الملاحظة
...
النص المقترح .
الملاحظة
...
النص المقترح .
الملاحظة
перевод
النص المقترح русский
الملاحظة
перевод
النص المقترح русский
الملاحظة
الله يكتب أجركم
النص المقترح لا يوجد...
الملاحظة
Yayi kyau
النص المقترح Haussa
الملاحظة
انا احب هذه البرنامج
النص المقترح لا يوجد...
الملاحظة
25377051844
النص المقترح لا يوجد...
الملاحظة
Русский язык
النص المقترح لا يوجد...

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  1. Idan mahaddacin Alƙur’ani ya dage lokaci bayan Lokaci zai kasance yana nan a haddace a zuciyarsa, idan kuwa ba haka ba sai ya tafi ya manta da shi.
  2. Daga cikin fa'idojin bibiyar Alkur’ani akwai: samun lada, da ɗaukakar daraja a ranar Alkiyama.
Manufofin Fassarorin
Yare: Turanci urdu Sifaniyanci Kari (63)
kashe kashe
Kari