«مَنْ عَالَ جَارِيَتَيْنِ حَتَّى تَبْلُغَا جَاءَ يَوْمَ الْقِيَامَةِ أَنَا وَهُوَ» وَضَمَّ أَصَابِعَهُ.
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...
Daga Anas bn Malik - yardar Allah ta tabbata a gare shi - da isnadi: "c2">“Wanda ya daga bayin mata biyu har sai ta kai shekarun balaga, Ranar Kiyama, ni da shi, sai ya hade yatsunsa”.
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi