«مَا مِنْ مُسْلِمَيْنِ يَلْتَقِيَانِ فَيَتَصَافَحَانِ إِلَّا غُفِرَ لَهُمَا قَبْلَ أَنْ يَفْتَرِقَا».
[صحيح بمجموع طرقه] - [رواه أبو داود والترمذي وابن ماجه وأحمد]
المزيــد ...
"Babu Wasu Musulmai biyu da zasu hadu sannan su gaisa hannu da hannu sai Allah ya gafarta musu Zunubansu kafin su rabu"
Hadisin a baki dayan tarin Hanyoyin sa da kuma Shawahidansa ingantattu ne ko mafi karancin Matsayinsa Hassan ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi