«الْحَلِفُ مَنْفَقَةٌ لِلسِّلْعَةِ، مَمْحَقَةٌ لِلرِّبْحِ».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
Daga ABu Huraira: -Naji Manzon Allah yana cewa: "Rantsuwa na kwashe Al-barkar Haja, kuma na kore Al-barkar Kasuwa"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim Suka Rawaito shi amma lafazin na Abu Daud ne