عَنْ عَائِشَةَ رضي الله عنها قَالَتْ:

كَانَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَسْتَحِبُّ الْجَوَامِعَ مِنَ الدُّعَاءِ، وَيَدَعُ مَا سِوَى ذَلِكَ.
[صحيح] - [رواه أبو داود وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah -tsira da amincin Allah- "Manzon Allah ya kasance yana son Addu'ar da ta tattare komai, kuma yana kyale wacce ba ita ba"
Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin

Ma"anonin Kalmomi