kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Babu wani musulmi a doron kasa da zai roki Allah Ta'ala da kira face Allah ya bashi, ko kuma ya nisantar da sharri kamarsa, matukar dai bai kirayi wani zunubi ba ko fashewar rahama ba
عربي Turanci urdu
Lallai Ubangijinku Mai tsananin Kunya ne kuma Mai Karamci, yana jin kunyar Bawansa ya daga Hannayensa uwa gare shi sannan ya dawo masa da su hakan
عربي Turanci urdu
"Manzon Allah ya kasance yana son Addu'ar da ta tattare komai, kuma yana kyale wacce ba ita ba"
عربي Turanci urdu
Kada Dayanku ya ce: Ya Ubangiji kayi mun gafara in kaga dama, Allahumma kaji kaina inkaga dama, kawai ya yanke kai tsaye a Addu'ar don babu mai Tilastawa Allah
عربي Turanci urdu