«مَنْ صَلَّى الْبَرْدَيْنِ دَخَلَ الْجَنَّةَ»
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
Daga Abu Musa al-Ash'ari - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah -SAW- ya ce: "Duk wanda ya yi addu'ar sanyi biyu zai shiga Aljanna."
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi