«إِنَّ الدِّينَ يُسْرٌ، وَلَنْ يُشَادَّ الدِّينَ أَحَدٌ إِلَّا غَلَبَهُ، فَسَدِّدُوا وَقَارِبُوا، وَأَبْشِرُوا، وَاسْتَعِينُوا بِالْغَدْوَةِ وَالرَّوْحَةِ وَشَيْءٍ مِنَ الدُّلْجَةِ».
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...
"Lallai Addini Mai Sauki ne, Kuma babu wanda zai tsananta cikinsa face sai ya gajiyar da shi, saboda haka ku daidaita kuma ku kimanta sannan kuyi bushara, kuma ku nemi taimakon Allah da Safiya da kuma yammaci da wani abu na Duhun Dare" '.....................................
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi