عَنْ أَبِي سَعِيدٍ الخُدْرِيِّ رضي الله عنه أَنَّهُ سَمِعَ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَقُولُ:

«إِذَا رَأَى أَحَدُكُمُ الرُّؤْيَا يُحِبُّهَا فَإِنَّهَا مِنَ اللَّهِ، فَلْيَحْمَدِ اللَّهَ عَلَيْهَا وَلْيُحَدِّثْ بِهَا، وَإِذَا رَأَى غَيْرَ ذَلِكَ مِمَّا يَكْرَهُ، فَإِنَّمَا هِيَ مِنَ الشَّيْطَانِ، فَلْيَسْتَعِذْ مِنْ شَرِّهَا، وَلاَ يَذْكُرْهَا لِأَحَدٍ، فَإِنَّهَا لَنْ تَضُرَّهُ».
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Sa'id Al-khudri -Allah ya yarda da shi-cewa shi ya ji Manzon Allah SAW yana cewa: "Idan Bawa Musulmi yayi Al-wala, ko kuma Mumini sai ya wanke Fuskarsa to kowane laifi zai futa daga fuskarsa da ya gani da Idanuwansa tare da ruwa, ko kuma qaeshen xigon ruwan da ya xiga" a wata riwayar: kada ya gayawa kowa sai wanda yake so, kuma idan yaga wanin hakan daga cikin abunda yake qi, to wannan daga Shaixan ne, sai ya nemi tsari daga Sharrinsa, kuma kada ya gayawa kowa; saboda ba zata cutar da shi ba"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese Swahili
Manufofin Fassarorin

Ma"anonin Kalmomi