«المُسْلِمُ إِذَا سُئِلَ فِي القَبْرِ: يَشْهَدُ أَنْ لاَ إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَأَنَّ مُحَمَّدًا رَسُولُ اللَّهِ»، فَذَلِكَ قَوْلُهُ: {يُثَبِّتُ اللَّهُ الَّذِينَ آمَنُوا بِالقَوْلِ الثَّابِتِ فِي الحَيَاةِ الدُّنْيَا وَفِي الآخِرَةِ} [إبراهيم: 27].
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
A kan Al-Bara bin Azeb - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Idan aka nemi Musulmi a cikin kabari ya ba da shaidar cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Muhammad Manzon Allah ne, wannan ita ce fadinSa: ] ».
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
An tambayi mumini a cikin kabari, kuma mala'iku biyu da aka ba su wannan suka tambaye shi, wato Munkar da Nakir, kamar yadda sunansu ya zo a Sunan na Tirmizi, kuma ya shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma Muhammadu Manzon Allah ne. Annabi -SAW- ya ce wannan ita ce maganar tsayayye wacce Allah Ya ce a cikinta: {Allah Yana tabbatar da wadanda suka yi imani da maganganun da ba su canzawa a cikin rayuwar duniya da ta lahira} [Ibrahim: 27].